Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Alhaji Sani Yaro Funtuwa Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Alhaji Sani Yaro Funtuwa Rasuwa

 Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga garin Funtuwa cikin Jihar Katsina na cewa Allah ya yi wa fitaccen dan kasuwa mai sana’ar kayayyakin Tireda rasuwa.
Ya rasu ya bar Mace daya da yaya Goma sha Bakwai (17), Maza Takwas (8) Mata Tara (9).
Kuma ya rasu ya bar jikoki da dama.
Da wakilin mu ya tuntubi Alhaji Salisu Sani Yaro daya daga cikin yayan marigayin ya tabbatar da gaskiyar labarin.

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.