Sokoto state Governor-Elect, Ahmed Aliyu Sokoto has made his first appointment with the appointment of Malam Abubakar Bawa as Press Secretary Government House , Sokoto. Bawa a former staff of the Nigerian Television Authority, Sokoto Zonal Centre, had served as Aliyu Sokoto’s Director Press while as deputy governor. The appointment …
Read More »BILIYAN 30 :ZA A GINA TITUNA A JIHAR YOBE
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe a ranar ya amince da ware zunzurutun kudi kimanin Naira biliyan 30 domin gudanar da ayyuka daban-daban a fadin jihar da suka hada da gina Sabbin Tituna da gyara Tsoffin da suka lalace. Gwamnan ya bayyana hakan ne …
Read More »AN SAKI RAGOWAR YAN MATAN MAKARANTAR YAWURI
DAGA IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muke samu na cewa yan Ta’adda sun saki sauran ragowar yan matan makarantar kwalejin Gwamnatin tarayya ta yan mata da ke garin Yawuri kashi na biyu da suka rage a hannun yan Ta’adda.  Yan ta’addan da suka sake yan matan kwalejin Gwamnatin tarayya da …
Read More »Governor Buni Swears In Two New Perm Secs
By Sani Gazas Chinade, Damaturu The Yobe State Governor Mai Mala Buni swore in two new Permanent Secretaries, Ibrahim Adamu Jajere and Mohammed Inuwa Gulani along with the State Auditor General Mai Aliyu Umar Gulani, Chairman of the Local Government Service Commission, Alhaji Sule Ado and the Chairman Pilgrims Service …
Read More »An Nada Surajo Baba Malumfashi Shugaban Katsina United
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya nada Surajo Baba Malumfashi a matsayin shugaban kulab din kwallon kafa na Katsina United. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun M. …
Read More »DOLE IYAYE SU KULA DA TARBIYYAR YAYANSU – MAGAJIN QWARA
Matukar Iyaye Ba Su Sa Ido Akan Tarbiyyar ‘Ya Yan Su Ba, To Akwai Matsala A Makomar Su.. Magajin Qwara.. Sani Gazas Chinade Daga Damaturu Babban mai fafutukar yaki da masu aikata laifuka a Azare, Ahmed Muhammed Qwara da aka fi sani da Inkuji ya ce matukar dai iyaye ba …
Read More »A Jihar Yobe An Tsaida 25 Ga Watan Nuwamba Don Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomi
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnatin jihar Yobe ta tsaida ranar 25 ga watan Nuwamba 2023 a matsayin ranar da za ta gudanar da zaben kananan hukumomi. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin Sakataren gwamnatin jihar (SSG), Baba Mallam Wali a wata wasikar sanarwa da ya aikewa …
Read More »Rukunin Farko Na Maniyyatan Nasarawa Sun Yi Hadari
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu na cewa rukunin farko na Maniyyatan Jihar Nasarawa da ke arewacin tarayyar Najeriya a kan hanyarsu ta zuwa filin Jirgin Saman Abuja sun samu hadarin Mota. Su dai Maniyyatan masu aniyar tafiya kasa mai tsarki domin yin aikin Hajji sun fito ne daga …
Read More »Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya Ne Shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya ya zama shugaban kungiyar Gwamnonin arewacin Najeriya. Majiyarmu ta tabbatar mana cewa Gwamnan Gombe dai ya samu nasarar lashe zaben Gwamnan Jihar da ke jiran rantsuwa domin ci gaba da zama Gwamnan Jihar Gombe a karo na biyu, …
Read More »AN RUSHE MAJALISAR ZARTASWAR JIHAR KANO
DAGA IMRANA ANDULLAHI A kokarin Gwamnayin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na ganin an mika ragamar mulkin Jihar a hannun zabbiyar Gwamnati, Gwamna Dokta Abdullahi Umar Ganduje da ake yi wa lakabi da Gandun aiki ya bayar da umarnin kowa ne kwamishina da mai ba Gwamna …
Read More »
THESHIELD Garkuwa