Home / News / Gwamnan Kebbi Ya Rushe Shugabannin Kananan Hukumomi

Gwamnan Kebbi Ya Rushe Shugabannin Kananan Hukumomi

Mustapha Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga Jihar Kebbi na cewa Gwamna Abubakar Atiku Bagudu, ya rushe dukkan shugabannin kananan hukumomin Jihar 21 tare da Kansilolinsu.
Bayanan da suke fito daga mai taimakawa Gwamnan ta fuskar kafar sadarwar dandalin Sada zumunta Aliyu Bamdado Arugungu, ta ce an rushe su ne sakamakon cikar wa’adin da lokacin zamansu ya yi kamar yadda tanajin dokar Jihar ta kananan hukumomi ya tanadar.

About andiya

Check Also

SUSPENSION OF THE 66TH NATIONAL INDEPENDENCE DAY CELEBRATION

This is to inform the general public that the Kaduna State Government has suspended the …

Leave a Reply

Your email address will not be published.