Dangote Cement Plc has unveiled a robust sustainability scorecard that underscores its commitment to responsible growth, as the company positions environmental, social and governance (ESG) principles as being the heart of its drive towards becoming Africa’s most sustainable and globally competitive cement manufacturer The Company, before …
Read More »Yearly Archives: 2026
Gwamnatin Zamfara Ta Jinjina Wa Shugaban NAHCON Kan Nasarar Aikin Hajjin 2026
Gwamnatin Jihar Zamfara ta yaba wa Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), Alhaji Isma’il Abba Yusuf, bisa nasarar da aka samu wajen gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026 cikin tsari da nasara. Wata tawaga daga gwamnatin jihar, ƙarƙashin jagorancin Manajan Daraktan Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na …
Read More »TCN Restores Power On Benin-Omotosho 330Kv Transmission Line.
By Jabiru Hassan. The Transmission Company of Nigeria, (TCN) has restored power on the Benin-Omotosho 330kV Transmission Line at 7:05 pm on Thursday, 2nd July, 2026. The restoration followed an outage on the line on 25th June, 2026, caused by detachment of conductors. TCN engineers have since worked to …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Halarci Taron Farko Na Liyafar Ƙungiyar ‘Yan Jaridun Fadar Shugaban Ƙasa
Gwamnan Jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal, ya halarci taron cin abincin dare na farko da Ƙungiyar ‘Yan Jaridun Fadar Shugaban Ƙasa ta shirya, wanda aka gudanar a daren Alhamis a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja. A yayin taron, Gwamna Dauda Lawal ya samu damar sanya wa Shugaban Ƙasa, …
Read More »Dangote Cement Rewards Shareholders with N753.8bn Dividend, Pays N45 Per Share
Dangote Cement Plc has announced a 50 per cent increase in dividend payout to shareholders, raising the dividend from N30 per share to N45 per share, which translates to a total payout of approximately N753.8 billion, reaffirming the company’s position as one of the most rewarding investments on the Nigerian …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Motocin Bas-bas 50 Ga Ƙungiyar Direbobi Ta Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya miƙa sabbin motocin bas-bas guda 50 ga reshen Ƙungiyar Direbobi ta Ƙasa (NURTW) na jihar, a wani mataki da gwamnatin ta ce na inganta harkokin sufuri da bunƙasa tattalin arziki. An gudanar da bikin miƙa motocin ne a ranar Laraba a Gidan Gwamnatin …
Read More »Ba Mu Da Dan takarar Gwamna A Jihar Kaduna – Shugaban Jam’iyyar NDC
….Barista Sani Abbas Ba Shi Ne Dan Takarar Gwamna A NDC ba – Shugaban NDC Na Kaduna Shugaban jam’iyyar NDC na jihar Kaduna Modecai Sunday Ibrahim, ya fitar da wata sanarwar gaggawa inda ya kira lamarin da cewa ana yi wa jam’iyyar zaton kasa sakamakon irin yadda ake bin shugabannin …
Read More »Masarautar Badarawa Za Ta Yi Fice A Duniya – Gimbiyar Badarawa
Daga Imrana Abdullahi Hajiya Khadija Muhammadu Bello Gimbiyar Badarawa, ta bayyana nade – naden Sarautar da aka yi a masarautar Badarawa a matsayin wata albarkar da ta saukarwa al’ummar Badarawa, Jihar Kaduna da Najeriya baki daya. Gimbiyar Badarawa ta bayyana hakan ne a lokacin da take tattaunawa da manema labarai …
Read More »Ma’aikata Na Farin Ciki Da Murnar Nadin Ayuba Magaji Suleiman – Rayyana Isyaku NULGE
Daga Imrana Abdullahi . Kwamared Bayyana Isyaku Turunku, shugaban kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi na Jihar Kaduna ( NULGE) kuma odito na kungiyar Kwadagon Jihar Kaduna, ya bayyana cikakkiyar hamdala da godiya ga Allah madaukakin Sarki da ya nuna wa dimbin jama’a ranar da aka nada shugaban kungiyar Kwadago na Jihar …
Read More »Aliko Dangote Foundation Donates 1,000 Bags of Rice to NAPTIP to Support Victims of Trafficking
The Aliko Dangote Foundation (ADF) has donated 1,000 bags of 10kg rice to the National Agency for the Prohibition of Trafficking in Persons (NAPTIP) to support the feeding and rehabilitation of victims across its shelters nationwide. The donation, presented at the Agency’s headquarters in Abuja, is aimed at strengthening …
Read More »
THESHIELD Garkuwa