Daga Imrana Abdullahi Hajiya Khadija Muhammadu Bello Gimbiyar Badarawa, ta bayyana nade – naden Sarautar da aka yi a masarautar Badarawa a matsayin wata albarkar da ta saukarwa al’ummar Badarawa, Jihar Kaduna da Najeriya baki daya. Gimbiyar Badarawa ta bayyana hakan ne a lokacin da take tattaunawa da manema labarai …
Read More »Daily Archives: June 29, 2026
Ma’aikata Na Farin Ciki Da Murnar Nadin Ayuba Magaji Suleiman – Rayyana Isyaku NULGE
Daga Imrana Abdullahi . Kwamared Bayyana Isyaku Turunku, shugaban kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi na Jihar Kaduna ( NULGE) kuma odito na kungiyar Kwadagon Jihar Kaduna, ya bayyana cikakkiyar hamdala da godiya ga Allah madaukakin Sarki da ya nuna wa dimbin jama’a ranar da aka nada shugaban kungiyar Kwadago na Jihar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa