Mai ba shugaban kasa shawara Alhaji Ibrahim Kabir Masari ya kai ziyarar ta’aziyya gidan shugaban ’yan Shi’a na Jihar Katsina, Mallam Yakubu Yahaya, da ke Kofar Kaura, bisa rasuwar ɗansa A wannan ziyarar da babban elda, ya samu rakiyar Injiya Muttaqha Rabe Darma, Honarabul Jabiru Abdullahi Tsauri, Honarabul Abubakar Tsanni, …
Read More »Monthly Archives: September 2026
ZAMAFARA: A Wata Mai Zuwa Jirgin Sama Zai Fara Jigilar Fasinjoji Tsakanin Gusau Da Abuja
Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanya hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwa da kamfanin XEJet Limited domin fara zirga-zirgar jiragen fasinja kai tsaye tsakanin Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Gusau da Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja. Yarjejeniyar Fahimtar Juna, wato …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Ƙara Albashin Ma’aikatan Lafiya Da Kashi 95
Gwamnatin Jihar Zamfara ta amince da ƙarin kashi 95 cikin 100 na albashin ma’aikatan lafiya a faɗin jihar, inda sabon tsarin biyan kuɗin ya fara aiki daga ranar 7 ga Satumba, 2026. Gwamnatin jihar ta ce, sabon tsarin albashin ya yi daidai da tsarin albashin ma’aikatan lafiya da Gwamnatin …
Read More »Tafiyar Atiku Tamkar Jihadi Ne – Alhaji Atiku Global Concept Mobilization 2027
Daga Imrana Abdullahi An bayyana tafiyar Alhaji Atiku Global Concept Mobilization, 2027 da cewa wani al’amari ne tamkar Jihadi mutane ke yi wa kansu domin samun nasara. Bayanin hakan ya zo ne lokacin da ya’yan Kungiyar Unguwar Bada rawa Bakin Boda da ke cikin garin Kaduna suka kai wa shugaban …
Read More »Professor Daniel Saror: The Boy Who Knew Nobody, But Became Somebody
Professor Daniel Iyorkegh Saror’s interview with Daily Trust of September 19, 2026, has provoked deep reflection. The interview was brought to my attention and read to me by my cousin, Teryila Ade. Professor Saror has been my friend and contemporary for many years. He is 85 …
Read More »Dangote Refinery’s IPO: Those Investing in Refinery IPO Are at No Risk, They Will Reap Bountiful Returns
The Vice President, Oil and Gas, Dangote Industries Limited, Mr. Edwin Devakumar, has assured prospective investors that the ongoing Initial Public Offering (IPO) of the Dangote Petroleum Refinery presents a rare opportunity to participate in one of Africa’s most strategic and transformative industrial enterprises, adding that investors stand to enjoy …
Read More »Sarkin Kano, Hajiya Fatima Sun Ƙarfafa ‘Yan Kano Su Mallaki Hannun Jarin Dangote Refinery Domin Gina Makomar Tsararraki
Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II (PhD) da Daraktar Yanki kuma Babbar Mashawarcin Aliko Dangote, Hajiya Fatima Wali Abdurrahman, sun yi kira ga al’ummar Kano da su yi amfani da damar sayen hannun jarin Dangote Refinery wajen gina dukiya da samar da makoma mai inganci ga kansu da …
Read More »Senator Aminu waziri Tambuwal, Other Opposition Leaders Join Senator Abdulaziz Yari in Mourning His Late Aunt Hajiya Rakkiya.
By; Imrana Abdullahi Former Governor of sokoto state Distinguish senator Aminu Waziri Tambuwal led a delegation of top opposition leaders, representing the ADC, PRP, SDP, and NDC to Talata Mafara to condole with Senator Abdulaziz Yari Abubakar over the passing of his aunt, Hajiya Rukayya. Describing Senator Yari as a …
Read More »Arewa For Asiwaju Group Inaugurates In Katsina
By Imrana Abdullahi The Minister of Housing and Urban Development, Muttaqha Darma, says voters in Katsina State will support President Bola Tinubu in 2027. He stated this on Sunday during the inauguration of the Arewa for Asiwaju Group, known as A4A, in Katsina. The minister also doubles as the Katsina …
Read More »Ibrahim Masari Ya Fi Kowa Tasiri A Wurin Tunubu – Bincike
Mai ba Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu shawara na musamman kan harkokin siyasa, Alhaji Ibrahim Kabir Masari, ya zama ɗaya daga cikin ‘yan siyasar da suka fi tasiri a Najeriya. Tun daga lokacin da ya kasance a bayan fage na harkokin siyasa, musamman bayan rawar da ya taka a …
Read More »
THESHIELD Garkuwa