The All Progressives Congress (APC) governorship candidate in Gombe State, Dr Jamil Isyaku Gwamna, has distanced himself from a viral video and audio purportedly linking him with support for former Vice President Atiku Abubakar. Gwamna, through his political engagements and public position, has continued to identify with the APC and …
Read More »Monthly Archives: September 2026
NSCDC CUSTODY DEATHS: DR. SHINKAFI CONDEMNS ALLEGED NEGLIGENCE, DEMANDS JUSTICE FOR 37 VICTIMS
The President of African Conflict Resolution and Prevention, Dr. Suleiman Shu’aibu Shinkafi, has strongly condemned the alleged careless attitude of the Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) over the death of 37 suspected illegal miners in its custody, while several others are currently hospitalized. In a statement issued and …
Read More »Za Mu Ba Atiku Kuri’u Miliyan Talatin (30) – Suleiman Shinkafi
Daga Imrana Abdullahi An bayyana cewa kungiyar Alhaji Atiku Global Concept Mobilization 2027 ta tabbatar da cewa ta shirya tsaf domin ba Atiku Abubakar Kuri’u Miliyan Talatin a zaben shugaban kasa mai zuwa . Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi wanda shi ne shugaban kungiyar na kasa ya bayyana …
Read More »Emir Sanusi Urges Kano Residents to Take Ownership Stake in Dangote Refinery
The Emir of Kano, His Royal Highness Khalifa Muhammadu Sanusi II, has urged individuals, entrepreneurs and businesses across Kano State to take advantage of the Dangote Petroleum Refinery and Petrochemicals Limited Initial Public Offering (IPO), describing equity ownership as a powerful vehicle for long-term wealth creation and economic empowerment. …
Read More »Atiku Abubakar Zai Ga Ruwan Kuri’a A 2027- Suleiman Shinkafi, Shugaban (AAGCM)
…Tafiya ta Waziri ce komai nawa Waziri ne kawai a cikin kowace kwarkwada – kwarkwada a koda yaushe Daga Imran a Abdullahi Shugaban kungiyar Alhaji Atiku Abubakar Global Concept Mobilization, 2027 Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayyana cewa babban burin su kawai shi ne Atiku ya zama shugaban kasa …
Read More »Fatán Mu Shi Ne Nasarar Atiku Abubakar Ya Zama Shugaba Kasa A 2027. – A’isha Al Hassan
Daga Imrana Abdullahi A’isha Al Hassan shugabar Mata a kungiyar Alhaji Atiku Global Concept and Mobilization ta kasa ta bayyana cewa duk da cewa Mata Sun Fi Shan Wahala a cikin jerin al’umma babban fata dai shi ne Alhaji Atiku Abubakar ya zama shugaban kasa a shekarar 2027 mai zuwa …
Read More »Dangote’s People’s IPO to Give Preference to Small Investors in Event of IPO Oversubscription
President and Chief Executive of Dangote Industries Limited, Aliko Dangote, has reaffirmed his commitment to making the ongoing Initial Public Offering (IPO) of Dangote Petroleum Refinery a truly “People’s IPO,” assuring retail and small investors that they will receive priority allocation should the offer become oversubscribed Dangote said, the …
Read More »WORSENING POLITICAL TENSIONS IN KADUNA STATE
Our attention has been drawn to recent unfortunate incidents that happened in Kaduna Town in the last ten days. A group of faithful African Democratic Congress party supporters planned a peaceful walk from one part to another part of the town in solidarity with one of the governorship aspirants …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Zai Halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya A New York
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya a New York, inda zai gana da shugabannin duniya, abokan hulɗa da ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa domin jawo zuba jari zuwa Jihar Zamfara. Zaman Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81 na da taken, “Maido da Amincewa, Gudanar …
Read More »Remi Tinubu Ta Bayar Da Kyautar Kudi Naira Miliyan 20 Ga Maryam Ibrahim
Daga Imrana Abdullahi Uwargidan Shugaban kasa Sanata Oluremi Remi Tunubu, ta bayar da kyautar Kudi Naira miliyan Ashirin ga Maryam Ibrahim Dan Azumi, wadda ta samu nasara a wajen karatun Kur’ani na mata karo na 46 da aka yi a Makka, kasar Saudiyya. Uwar gidan shugaban kasar ta bayar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa