An saki tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, daga tsarewar da ake masa inda ya koma gida domin halartar jana’izar mahaifiyarsa. Ɗansa, Bashir El-Rufai, ne ya tabbatar da hakan ta shafukan sada zumunta, inda ya bayyana tsare mahaifinsa a matsayin “ba bisa ƙa’ida ba kuma ta haram” tare da …
Read More »Yearly Archives: 2026
Jam’iyyar APC Jirgin Tsira Ce – honarabul Ibrahim Almustapha
Daga Imrana Abdullahi Dan Majalisar Wakilai Ta Tarayya daga Jihar Sakkwato honarabul Ibrahim Al Mustapha Aliyu, ya yi kira ga daukacin jama’a da su kara himma wajen bayar da cikakken hadin kai da goyon baya ga jam’iyyar APC a shiyyar arewacin Najeriya da kasar baki daya. Honarabul Ibrahim Al …
Read More »APC Za Ta Lashe Zabe A Kebbi Da Kasa Baki Daya – Minista Sununu
Daga Imrana Abdullahi Dokta Yusuf Tanko Sununu, Minista ne a ma’aikatar kula da ayyukan jin kai da ayyukan rage radadin Talauci a Najeriya ya bayyana babban taron shirya na jam’iyyar APC a yankin arewa maso Yamma da cewa lallai abin murna da farin ciki ne da ya kamata kowa ya …
Read More »Zamfara Ta Cika Maƙil Yayin Da Mataimakin Shugaban Ƙasa Da Gwamnoni 10 Suka Tarbi Gwamna Lawal Zuwa APC
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya jagoranci gwamnonin jihohi goma tare da shugabannin jam’iyya wajen tarbar Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zuwa jam’iyyar APC. An gudanar da wannan gagarumin taro ne a ranar Talata a filin kasuwanci na Trade Fair da ke Gusau, inda dubban magoya baya, ’yan Majalisar …
Read More »2027: Gwamna Lawal Ya Umarci Masu Riƙe Da Muƙamai Su Yi Murabus Idan Za Su Tsaya Takara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ba da umarni ga dukkan mambobin Majalisar Zartarwa ta Jiha da ke da niyyar tsayawa takara a zaɓen shekarar 2027 da su yi murabus daga muƙamansu. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin zaman Majalisar Zartarwa ta Jiha da aka gudanar …
Read More »World Water Day: Kaduna Advances Water Reforms, Expand Access Under Uba Sani
As the world marks International Water Day, Kaduna State has highlighted significant progress in revitalizing its water sector under Governor Uba Sani’s administration. The Honourable Commissioner for Information, Malam Ahmed Maiyaki, in commemorating the 2026 International Water Day, said the reforms reflect the administration’s firm commitment to sustainable development …
Read More »KTSG Resolves To Release Monthly Statutory Allocations To Local Councils
By Lawal Gwanda The Katsina State Governor Malam Dikko Umaru Radda Phd CON has resolved that henceforth the monthly statutory allocations for local government councils will effectively be released to the respective local Councils. To that effect, the remaining allocated funds for the month of August meant for local councils …
Read More »Gwamna Lawal Ya Yi Murna Yayin Gwajin Jirgi Na Farko A Filin Jirgin Sama Na Ƙasa Da Ƙasa Na Gusau
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar farin cikinsa bayan nasarar gudanar da gwajin saukar jirgi na farko a sabon Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa da ke Gusau. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, an bayyana cewa jirgin …
Read More »Sallah Celebration: Christian Leaders from Southern Kaduna Stand with Muslims, Call for Peace and National Unity
In a strong display of interfaith unity, a delegation of Christian leaders from Southern Kaduna attended this year’s Eid prayer ground to congratulate Muslims on the successful completion of the 30-day Ramadan fast, while promoting peace, unity, and religious tolerance. Leading the delegation, Pastor (Dr.) Yohanna Buru, a prominent Christian …
Read More »Shettima zai jagoranci karɓar Gwamna Lawal cikin APC a Zamfara
Jam’iyyar APC a Jihar Zamfara ta kammala shirye-shiryen karɓar baƙuncin Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, gabanin gudanar da bikin karɓar Gwamna Dauda Lawal a hukumance cikin jam’iyyar mai mulki. Rahotanni sun bayyana cewa shugaban APC na jihar, Alhaji Tukur Danfulani Maikatako, ne ya sanar da wannan shiri a …
Read More »
THESHIELD Garkuwa