Daga Imrana Abdullahi Farfesa Abdullahi Mustapha tsohon mataimakin shugaban jami’ar Ahmadu Bello ne da ke Zariya kira ya yi ga shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu da ya sauka daga kan kujerar shugabancin kungiyar ECOWAS idan har aka matsa masa sai an kai wa kasar Nijar hari. Farfesa Abdullahi Mustapha …
Read More »An Sanya Dokar Rufe Wasu Kasuwanni, Sayar Da Fetur A Jarka, Dauko Itace A Daji, Hawan Babura Marasa Rajista Da Rufe Kasuwanni
Daga Imrana Abdullahi Domin samun nasarar tabbatar da tsaron lafiya da dukiyar jama’a a duk fadin Jihar Katsina baki daya Gwamna Dokta Dikko Umar Radda ya Sanya wa dokar da za ta taimaka wajen samun tsaron da ake fata hannu. Kamar dai yadda wata sanarwar da ta fito daga ofishin …
Read More »Dokar Hana Fitar Da Kadangaru Na Nan – Hukumar Kwastam ta Najeriya
Daga Imrana Abdullahi Hukumar Kwastam ta Najeriya ta tunatar da masu fitar da kayayyaki zuwa kasashen ketare cewa har yanzu haramcin fitar da wasu kayayyaki daga Najeriya da suka hada da kadangaru da Kada ko Kadoji da Giwaye na nan daram. Mukaddashin Kwanturola Janar na Hukumar Kwastam, Bashir Adewale Adeniyi …
Read More »Sabbin kafafen yada labarai Na Da mahimmanci Ga Hadin Kan Kasa Da Ci gaba – Sanata Barau Jibrin
….Kungiyar APC Media Network ta nada Shettima, Abbas, Barau a matsayin manyan Jagororinta Daga Imrana Abdullahi Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, CON, ya bayyana sabbin kafafen yada labarai a matsayin wani muhimmin makami na inganta hadin kan kasa da ci gaba. Sanata Barau ya bayyana haka ne …
Read More »Mun Yi Murna Da Dawowar Aikin Hanyar Abuja, Kaduna zuwa Zariya
Daga Imrana Abdullahi Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana gamsuwarta da sake dawo da aikin hanyar Abuja, Kaduna zuwa Zariya, inda ta yi kira ga ma’aikatar ayyuka ta tarayya da ta gaggauta kammala aikin domin inganta harkar tsaro da ababen hawa. Mataimakiyar gwamnan jihar, Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe ta bayyana hakan …
Read More »An Ba Kwamishinonin Sakkwato 25 Wuraren Aiki
…Za Mu Sake Gina Jihar Sakkwato, inji Gwamna Aliyu Daga Imrana Abdullahi Da S Adamu, Sokoto Sabbin kwamishinonin da aka nada a Jihar Sokkwato a halin yanzu gwamnan jihar Dokta Ahmed Aliyu ne ya rantsar da su tare da ba su mukamai domin daukar nauyin da ya rataya a wuyansu …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL ZAI HALARCI TARO A KAN HARKOKIN JAGORANCIN A RWANDA.
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal zai tashi daga Abuja ranar Laraba zuwa Kigali,babban birnin kasar Rwanda, domin halartar wani taron koli a kan sanin harkokin Shugabanci. Sauran Gwamnonin Jihohin kuma za su halarci taron ne a kan harkokin Jagoranci wanda Hukumar Majalisar Dinkin Duniya (UNDP) ta shirya …
Read More »Gwamna Radda Ya Kaddamar Da Kwamitin Zayyana Taswirar Ci Gaban Jihar Katsina
Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dikko Umaru Radda, a ranar Talata, ya kaddamar da kwamitin mutum 20 da za su taimaka wajen tsara tsarin mulki wanda zai kara habaka ci gaban jihar Katsina baki daya. Kwamitin zai kasance karkashin jagorancin Alhaji Faruq Lawal Jobe, mataimakin gwamnan jihar, wata sanarwa da mai …
Read More »Gwamna Uba Sani Ya Rage Kudin Makaranta A Makarantun Jihar
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin an sama wa jama’a saukin gudanar da rayuwarsu da kuma tanajin ingantacciyar al’umma mai ilimi da za a yi alfahari da ita yasa Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya amince da rage kudin makaranta da dalibai suke biya a manyan makarantun Jihar. Wannan …
Read More »Wamakko Ya Dauki Nauyin dalibai marasa galihu 600 zuwa Cibiyoyin koyo Na Gida Da Na Waje
Daga Imrana Abdullahi Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya dauki nauyin wadansu dalibai guda 30 da 22 suna karatu a jami’o’in Al-Hikmah da Crown Hill da ke Ilorin Jihar Kwara. Wamakko wanda shi kansa kwararre ne a fannin ilimi, ya kuma sauke nauyin da ya rataya a wuyan wasu karin dalibai …
Read More »
THESHIELD Garkuwa