Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Yunkurin da gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal keyi domin ceto jihar na kara samun ci gaba yayin da ya sake kulla yarjejeniya da bankin duniya domin zuba jari mai tsoka a jihar musamman a fannin ilimi, kiwon lafiya, rage radadin talauci da samar da ababen more …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL ZAI HADA GWIWA DA KUNGIYAR TARAYYAR TURAI (E.U) DOMIN GYARA ILIMI, TSARO, LAFIYA, SAMUN RUWA, KARFAFA MATASA, CI GABAN BIRNI DA KARKARAR JAHAR ZAMFARA
Daga Imrana Abdullahi A kokarinsa na ganin an ceto Jihar Zamfara, daga halin da take ciki gwamna Dokta Dauda Lawal ya gana da jakadiyar tarayyar Turai a Najeriya, Samuela Isopi a ofishinta, a wani yunkuri na neman karin tallafi ga jihar ta bangarori da dama. Bauanin hakan na kunshe ne …
Read More »Dan Majalisar Dandume Ya Jajantawa Mutanen Da Barnar Ruwa Ta Shafa A Mahuta
Daga Imrana Abdullahi Dan majalisar dokokin Jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar Dandume Honarabul Yahaya Nuhu ya bayyana alhininsa game da irin abin da ya faru na iftila’in Barnar ruwan sama da Iska da ya shafi mutanen Mahuta da ke karamar hukumar. Honarabul Yahaya Nuhu ya bayyana hakan ne …
Read More »A Najeriya Za A Iya Samu Cikin Shege Dubu 700, 000 A 2023 – UNFPA
…Yawan Jama’a Na Karuwa Fiye da arziki A Najeriya UNFPA shi ne asusun kula da kidaya na majalisar dinkin duniya Sakamakon irin yadda son zuciya tare da nuna Kwadayi da kyale – kyalen abin duniya a wajen yi wa yaya mata aure sabanin karantarwar da addinin Musulunci da Kirista suka …
Read More »Jiragen Saman Najeriya Sun Samu ƙarin Gurbin Jigilar Mahajjata Domin Dawowa Gida
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu na cewa Kamfanonin jigilar Alhazai masu lasisi Daga gobe Laraba, 12 ga Yuli, 2023 aa su yi jigilar dawo da Alhazan Najeriya gida. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar bayani da ke dauke da sa hannun Musa Ubandawaki Mataimakin Darakta, a …
Read More »Akpabio Ya Ambata Shugabannin Kwamiti Da Mambobinsu A Majalisar Dattawa Ta Goma
Daga Imrana Abdullahi Shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio ya nada shugabanni da mambobin kwamitoci na musamman na majalisar Sanata Solomon Adeola a matsayin Shugaban Kwamitin Majalisar Dattijai kan Kasafin Kudi tare da Sanata Ali Ndume A Matsayin Mataimakin Shugaba. Sanata Titus Zam An Nadashi A Matsayin Shugaban Kwamitin Majalisar Dattijai …
Read More »Shehu Sani Ya Ziyarci Dan Wasan Da Aka Yi Watsi Da shi A Kaduna
Daga Imrana Abdullahi Daniel Joshua tsohon dan wasan kwallon kafa ne da ya yi wasa a da kulab din Golden Eaglet, wanda kamar yadda kowa ya Sani kulab din ya samu gagarumar nasara a shekarar 2007 da aka yi gasa a kasar Korea. amma bayan da ya samu matsalar …
Read More »Gwamnan Neja Ya Amince Da Rusa Hukumomi, Ma’aikatun Gwamnati A Jihar
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Neja, Umar Bago ya amince da Rusa wasu hukumomi da Ma’aikatun Gwamnatin Jihar. Sanarwar da Sakataren Gwamnatin Jihar Abubakar Usman ya fitar a ranar Litinin, ta kuma sanar da soke duk wasu nade-naden siyasa da aka yi kafin ranar 29 ga Mayu, 2023. A cewar …
Read More »An Fara Yin Rusau A Jihar Katsina
An Fara Yi Rusau A Jihar Katsina Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Gwamnatin Jihar karkashin jagorancin Dokta Dikko Umar Radda a kokarinsa na ganin an kawo karshen matsalar ambaliyar ruwan sama da ke kawo asarar rayuka da dukiya a halin yanzu an fara daukar matakan da …
Read More »MUNA SON ABA JAMI’AN TSARO CIKAKKEN HADIN KAI – YAHAYA MAHUTA
Daga Imrana Abdullahi Yahaya Nuhu Mahuta, dan majalisa ne a majalisar dokokin Jihar Katsina ya bayyana kudirinsa na ganin ya taimakawa Gwamnatin Jihar Katsina karkashin Dokta Dikko Umar Radda wajen bunkasa harkokin ilimi a Jihar. Yahaya Nuhu Mahuta ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai …
Read More »
THESHIELD Garkuwa