MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kwamishinan ma’aikatar kula da kananan hukumomi na Jihar Zamfara Alhaji Abubakar Dambo,ya bayyana Jihar a matsayin wadda ta tserewa tsara a kan batun ma’adinai a duk fadin tarayyar Najeriya. Kwamishinan ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi ga manema labarai a wajen bikin ranar Jihar …
Read More »Hukumar Kula Da Yan Gudun Hijira Ta Kasa Za Ta Horas Da Mutane Dubu Goma (10,000)
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Hukumar kula da yan gudun hijira a tarayyar Najeriya ta bayyana cewa za ta horas da mutane yan gudun hijira na cikin gida tare da hadin Gwiwar hukumar da ke Koyar da kimiyyar sarrafa bayanai ta kasa (NITDA) za su horas da mutane a Abuja guda dubu …
Read More »GWAMNA BALA MUHAMMED YA NADA NUHU AHMAD WABI A MATSAYIN SABON SARKIN JAMA’ARE.
Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Muhammed ya nada Alh. Nuhu Ahmad Wabi, a matsayin sabon Sarkin Jama’are wanda Sakataran Gwamnatin (SSG) jihar Bauchi, Barista. Ibrahim Muhammed Kashim, ya wakilta. A cikin jawabinsa, Barista, Kashim ya ce, yanke shawarar nada Alh. Nuhu Ahmad Wabi an yi ne bisa cancanta tare da …
Read More »An Mika Sunan Sanata Hassan Nasiha Ya Zama Mataimakin Gwamnan Zamfara
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI SANATA Hassan Muhammad Nasiha, mai wakiltar mazabar Zamfara ta tsakiya ne aka mika sunansa ga majalisar dokokin Jihar Zamfara domin tantancewa ya zama mataimakin Gwamnan Jihar Hakan dai ya faru ne biyo bayan tsigewar da majalisar dokokin Jihar ta yi wa tsohon mataimakin Gwamna Mahadi Aliyu Muhammad …
Read More »BURIN MU TAIMAKAWA MARAYU DA MARASA GALIHU – USMAN ZAKARIYYA
IMRANA ABDULLAHI Sanata Uba Sani, mai wakiltar yankin Kaduna ta tsakiya, ya yi kira ga daukacin al’umma da su mayar da hankali wajen taimakawa marayu da marasa galihu da ke cikin jama’a ta yadda al’amura za su ci gaba da inganta. Sanata Uba Sani, ya bayyana hakan ne a wajen …
Read More »LIMAMIN KAFANCHAN Sheikh Adam Tahir, YA RASU YA NA DA SHEKARU 130
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Limamin babban masallacin garin Kafanchan a cikin Jihar Kaduna ya rasu ya na da shekaru 130. Kamar yadda muka samu bayani cewa Shaikh Tahir, ya rasu ya na da shekaru 130 kuma ya bar yaya 26,Jikoki 290 da jikaro 200. Mataimakin Limamin na Kafanchan, Alhaji Muhammad Kassim, …
Read More »ABUBAKAR IBRAHIM ABDULLAHI NE GWARZON MUSABAKAR JIHAR KADUNA
IMRANA ABDULLAHI Bayan gudanar da gasar musabakar karatun Alkur’ani ta bana shekarar 2022 da aka yi a babban dakin taro na Alhaji Ahmadu Chanchangi a unguwar Kinkinau cikin garin Kaduna da Alkalai tare da wasu makaranta Kur’ani da suka fafata an dai sanar da Abubakar Ibrahim Abdullahi a matsayin Gwarzon …
Read More »Da dum – dumi: GOBARA TA TASHI A GIDAN SHEIKH GUMI A KADUNA
IMRANA ABDULLAHI GOBARA ta tashi a wani bangare na gidan sanannen Malamin addinin Islama, Shaikh Ahmad Abubakar Gumi, a cikin garin Kaduna. Ya zuwa yanzu dai bayanan da muke samu na musabbabin tashin Gobarar ba wasu masu karfi bane, bayannan da muke samu a halin yanzu daga wani da ya …
Read More »GWAMNAN ZAMFARA BASHI DA HANNU A BATUN KOKARIN TSIGE MATAIMAKINSA – SHINKAFI
IMRANA ABDULLAHI Mai ba Gwamnan Jihar Zamfara shawara a kan harkokin hulds da kasashen waje Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayyana cewa Gwamna Matawalle bashi da hannu a batun kokarin da majalisar dokokin Jihar Zamfara ke yi domin Tsige mataimakinsa Mahadi Aliyu Gusau. Dokta Suleiman Shinkafi ya ce hakika Gwamnan …
Read More »KOTU TA FARA SAURAREN KARAR MAHADI BISA ZARGIN YADA TAKARDUN BOGI
BABBAR KOTUN TARAYYA DA KE KANO, TA FARA SAURAREN SHEDU A TUHUMAR DA AKE YI MA MAHADI SHEHU TA YADA TAKARDUN BOGI DA YUNKUNRIN TUNZURA JAMA’A A KAN GWAMNATIN JIHAR KATSINA TA HANYAR AMFANI DA KAFAR SADARWA TA YANAR GIZO A ranar Litinin, 7 ga watan biyu na …
Read More »
THESHIELD Garkuwa