Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya buƙaci Gwamnatin Tarayya da ta ƙara ƙaimi wajen ɗaukar nauyi tare da kammala ayyukan madatsun ruwa da ake yi a jihar. Gwamnan ya yi kira a ranar Talata yayin ziyarar aiki da ya kai wa Ministan Albarkatun Ruwa da Tsaftar Muhalli, Injiniya Farfesa Joseph …
Read More »Gwamnan Zamfara Ya Gana Da Shugaban Kasa A Game Da Karuwar Hare Haren Yan Bindiga
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gana da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu domin tattaunawa kan yadda ake samun ƙaruwar hare-haren ’yan bindiga da matsalolin tsaro a jihar. An gudanar da ganawar ne a ranar Talata cikin sirri a ofishin shugaban ƙasa da ke fadar Aso Rock Villa, Abuja. A wata …
Read More »Muna Bukatar Karin Sojoji A Jihar Zamfara – Gwamna Dauda Lawal
A kokarin Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamnan jihar Dauda Lawal ya yi kira da a ƙara yawan sojojin da a ka tura Jihar. A ranar Litinin ɗin nan ne Gwamnan ya ziyarci Babban Hafsan Tsaron Ƙasa, Janar Christopher Gwabin Musa, a Hedikwatar tsaro da ke Abuja. A wata sanarwa …
Read More »Dimokuradiyyar Najeriya Na Cikin Matsala – Dokta Usman Bugaje
…Yan Najeriya Sai Sun Tashi Tsaye Daga Imrana Abdullahi Jagoran kungiyar yan Arewa domin tabbatar da kyakkyawan shugabanci “Arewa movement for good Governance” Dokta Usman Bugaje ya bayyana Dimokuradiyya a matsayin wadda take a cikin mummunar matsala. Dokta Usman Bugaje ya bayyana hakan ne a wajen wani taron manema …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Ba Ma’aikatan Jihar Zamfara Kudin Hutu A Matsayin Garabasa
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da biyan ma’aikatan Jihar kuɗaɗen su na hutu a matsayin wata garaɓasa ta musamman albarkacin watan Ramadan. A ranar Laraba ne ma’aikatan gwamnatin Jihar da na Ƙananan Hukumomi a Zamfara suka fara karɓar kuɗaɗen hutu. A cikin wata sanarwa da mai magana da …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Sanya Hannu A Kan Dokar Hana Sayar Da Biredin Da Ba Takardar Shaidar Inda Aka Yi Shi
A kokarin tsare lafiyar jama’arsa Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya sanya hannu a kan dokar da ta haramta sayar da biredin da ba a liƙa takardar shaidar inda ake yin sa ba, tare da jigilar sa a buhu. Haka kuma an haramta sayar da man fetur fiye da lita …
Read More »Aminu Sani Jaji Ya Raba Tirelolin Abinci 35 Ga Mabukata A Jihar Zamfara
…Ya shawarci Jama’a su ci gaba da addu’o’in neman taimakon Allah Dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kauran Namoda da Birnin Magaji Honarabul Aminu Sani Jaji, ya kaddamar da fara rabon kayan abinci ga al’ummar Jihar Zamfara musamman ma mabukata. Honarabul Aminu Sani Jaji ya kaddamar da …
Read More »Watan Ramadan: Dan Majalisa Abdulkarim Mai Kero Ya bukaci A Yi Wa Kasa Addu’a
…. ya raba Shinkafa buhu dubu 3000 a Maza’barsa Dan Majalisa Mai Wakiltan Kaduna ta Kudu a Majalisar Wakilai ta taraiya da ke Abuja Honarabul Abdulkarim Hussaini Ahmad da ake yi wa lakabi da Mai Kero ya ta ya al’ummar musulmi murnan shigowar Watan Azumin Ramadan mai Alfarma a 1445. …
Read More »Za Mu Ci Gaba Da Yin Riko Da Gaskiya Da Amana – Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada buƙatar yin riƙo da gaskiya da amana a harkokin gudanar da mulki, inda ya buƙaci ɗaukacin ’yan majalisar zartarwar jihar da su ba da fifiko wajen gudanar da ayyukansu a kan haka. A ranar Litinin ɗin nan ne Gwamnan ya jagoranci zaman majalisar …
Read More »Dan Majalisar Gusau Da Tsafe Ya Fara Rabon Kayan Azumi Ga Mutane Dubu 2,640
…za mu ciyar da mutane dari 250 a kullum A kokarin ganin ya taimakawa al’umma domin rage radadin halin matsin da ake ciki a yau ranar daya ga watan Azumin Ramadana dan majalisar mai wakiltar kananan hukumomin Gusau da Tsafe ya bayyana cewa “Cikin ikon Allah,yau daya ga Azumi Mun …
Read More »
THESHIELD Garkuwa