Imrana Abdullahi Kungiyar yan jarida reshen arewacin Nijeriya ta Yamma ta bayar da sanarwar dage wani babban taron tattaunawar da ta shirya yi a dakin taro na gidan Tunawa da Sardauna da ake kira gidan Arewa cikin garin kaduna. Tun da farko dai kungiyar reshen Arewa ta Yamma Yamma shirya …
Read More »Da dumi Duminsa: An Tabbatar Wanda Ake Zargi Da Cutar Coronavirus A Katsina Bashi Dauke Da Cutar
Mustapha Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu daga Jihar Katsina na cewa mutumin da ake zargi da yana dauke da cutar Daukewar Lumfashi da ake kira Corona virus ko Covid 19. Kwamishinan kula da harkokin lafiya na Jihar Katsina Injiniya Nuhu Yakubu Danja ne ya tabbatar wa da kafar yada …
Read More »An Kama Wani Kwarto A Jihar Kebbi
Wata babbar kotun Gwamnatin tarayya da ke a Unguwar Nasarawa birnin Kebbi, Jihar Kebbi, ta mika wani mutum mai shekaru 24 mai suna Abubakar Garba, saboda aikata wani aiki da ya yi shigar mata sanye da hijab ya shiga gidan makwabcinsa da nufin ya yi wa matar Fade. Lamarin dai …
Read More »An Mayar Da Tsohon Sarkin Kano Awe
Daga Imrana Kaduna Kamar yadda rahotannin da muke samu da yammacin nan ke cewa Gwamnatin Jihar Nasarawa ta mayar da tsohon sarkin Kano da aka sauke a jiya garin Awe a karamar hukumar Awe cikin Jihar Nasarawa a arewacin tarayyar Nijeriya. Kamar yadda rahotannin suka bayyana wa majiyar …
Read More »Ga Takaitaccen Tarihin Sabon Sarkin Kano
Daga Imrana Abdullahi An haifi sabon Sarkin Kano Kano shekarar 1963 a garin Kano, ya fara karatun boko a makarantar gidan Makama da ke kusa da gidan ajiye Tarihi na Gidan Makama a birnin Kano. Bayan nan ya shiga makarantar sakandare ta Gwale. Sai kuma karatun digirinsa na farko a …
Read More »An nada Aminu Ado sabon sarkin Kano.
An nada Aminu Ado sabon sarkin Kano. Mustapha Imrana Abdullahi Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai a gidan gwamnati ranar Litinin, jim kadan bayan sauke Sarki Sanusi II. Gabanin nadin nasa shi ne sarkin sabuwar masarautar Bichi da Gwamna …
Read More »An Sauke Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi
Daga Imrana A Kaduna Majalisar Zartaswar Jihar Kano ta amince da sauke Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi Lamido Sanusi daga sarautar, a wani zama na musamman da majalisar ta yi a ranar Litinin. Kafin dai cire shi akwai lamarin tayar da cibiyoyin wuta a majalisar dokokin Jihar game da lamarin …
Read More »El-Rufai Ya Ce Ba Za A Daidaita Da Yan Bindiga Ba
Daga Imrana Abdullahi kaduna Gwamnan Jihar kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i tare da Tawagarsa ya ziyarci yankunan kananan hukumomin Igabi da Giwa inda ya shaidawa duniya cewa ba za a daidaita da yan bindiga ba da ke daukar rayukan mutane. A ranar Litinin ne dai Gwamnan tare da Tawagarsa suka …
Read More »Ga Irin Yadda Babban Taron Horaswar Jagororin Jihar Jigawa Ya Gudana
Labari Cikin Hotuna Kan Yadda Taron Horaswa Ya Gudana Domin Daukacin Jagororin Jihar Jigawa Su Kara Fahimtar Gudanar Da Aiki Domin Kara Bunkasa Jihar, Arewa da Nijeriya baki daya gaba
Read More »Gwamnatin Jigawa Ta Shirya Taron Horas Da Majalisar Zartaswa Da Mukaddasan Gwamnati
Kamar dai yadda zaku iya gani a cikin hotunan nan irin yadda taron horaswar ya gudana a garin kaduna. Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar tare da Mataimakin Gwamnan Jihar Alhaji Umar Namadi suna halarta taro bita na kwanaki biyu wanda aka shiryawa mambobin majalisar zartaswa tare da wasu …
Read More »
THESHIELD Garkuwa