Imrana Abdullahi Dandalin Sada zumunta a manhajar Wattsapp da Malam Danjuma Katsina ya kirkiro mai suna Katsina City News ya taimakawa yan gudun hijira da kuma biyawa wadansu mutane kudin tara wanda dalilin hakan suka kubuta saga gidan Yari. Su dai mambobin wannan dandali sun tara kudi ne ta hanyar …
Read More »Mahaifin Tabuwal Ya Rasu Yana Da Shekaru 96 A Duniya
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato ya yi rashin mahaifinsa wanda da ya shafe shekarru 96 a duniya, Shaikh Haruna Waziri Usman yaya ne ga mahaifin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal. Muhammad Bello mashawarci ga gwamna a kan harkokin yada labarai ya fitar da sanarwar rasuwar wadda aka rabawa manema …
Read More »Sanata Bello Mandiya Ya Jajantawa Al’umma
Imrana Abdullahi Sanata Bello Mandiya wakilin yankin Funtuwa da ake kira (Funtuwa Zone) a cikin Jihar katsina ya jajantawa al’umma tare da jan hankali a cikin yanayin da aka samu kai a ciki tun daga matsalar cutar Covid-19 da ake kira Korona da kuma masu satar jama’a domin neman kudin …
Read More »Gwamna Matawalle Ya Nada Sabon Sarkin Kauran Namoda
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Bello Mohammed ( Matawallen Maradun) MON, ya tabbatar da nadin Alhaji Sanusi Mohammed a matsayin sabon Sarkin Kauran Namoda. Amincewa ta biyo bayan irin shawarar da majalisar zaben Sarki a masarautar Kauran Namoda ta bayar ne kamar yadda yake kunshe a cikin kundin tsarin dokokin …
Read More »Samuel Aruwan Ya Kama Matasa Da Almajirai 108 Suna Kokarin Shiga Kaduna
Imrana Abdullahi A kokarin ganin jama’a sun kula da dokar hana tafiya daga wata Jiha zuwa wata domin gudun kada a yada cutar Covid- 19 da aka fi Sani da Korona bairus, Kwamishinan kula da harkokin tsaro da al’amuran cikin gida na Jihar Kaduna Malam Samuel Aruwan ya samu nasarar …
Read More »An Shawarci Yan Nijeriya Su Zama Masu Kaunar Yan Uwansu
Imrana Abdullahi Wani mai kishin kasa da taimakon Al’umma a tarayyar Nijeriya, Alhaji Zayyanu Aliyu, ya shawarci mawadata da suke da Kumbar Susa da su hanzarta taimakawa marasa karfi da ke cikin Al’umma, da irin kayayyakin abinci da na amfanin yau da kullum. Kamar yadda ya bayyana cewa ba wani …
Read More »Gidauniya Continental Ta Tallafawa Mabukata A Karamar Hukumar Rimi
Imrana Abdullahi Gidauniyar Continental ta raba wa mabukata kayan Azumi na sama da naira miliyan shida a karamar hukumar Rimi. Da yake jawabi shugaban Gidauniyar Alhaji Salisu Mamman Continental, ya bayyana cewa sun raba kayan ne domin su taimakawa al’umar Karamar hukumar Rimi, musamman ma a cikin irin wannan yanayi …
Read More »Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Tsawaita Dokar Hana Fita Da Kwanaki 30
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana tsawaita dokar hana fita da kwanaki Talatin na Gaba, kuma ta mayar da kwana daya a matsayin ranar da jama’a za su sayi kayan abinci da Magunguna. Sabanin irin kwanaki biyu na Talata da Laraba da a baya mutanen Jihar kaduna suka saba …
Read More »Mutane Biyu Masu Dauke Da Cutar Covid- 19 Sun Tsere A Jihar Barno
Kamar yadda muke samun wadansu ingantattun rahotonnin daga jihar Borno, sun tabbatar da cewa mutane biyu sun gudu da ke jinya dauke da cutar Covid – 19 a jihar, kamar yadda kafar yada labarai ta TheCable ta ruwaito. Mutum biyun sun gudu ne bayan gwajin da hukumar kula da …
Read More »An kafa Kotun Tafi Da Gidanka Da Za Ta Hukunta Masu Karya Dokar Hana Fita A Kaduna
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagoranci Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i ta samar da kotun ta fi da gidanka da za ta hukunta wadanda ke taka dokar hana fita da aka Sanya a Jihar. Kamar yadda Gwamnatin Iihar ta fitar da wata sanarwa cewa tuni ma’aikatar shari’ar Jihar ta …
Read More »
THESHIELD Garkuwa