Daga Imrana Abdullahi Sakamakon samun wani mutum guda dauke da kwayar cutar korona a garin Dutsinma, Gwamna Aminu Bello Masari ya bada umurnin a rufe karamar hukumar ta tun daga karfe bakwai na safiyar gobe Juma’a, 17 ga watan Afrilu 2020. Gwamnan ya kuma bayar da umurnin a rufe dukkan …
Read More »Minista Hadi Sirika Ya Tallafawa Mutanen Daura Da Miliyan 11
Mustapha Imrana Abdullahi Ministan kula da harkokin ma’aikatar zirga zirgar Jiragen sama na tarayyar Nijeriya Sanata Hadi Sirika ya tallafawa mutane Daura da kudi naira miliyan Goma sha daya domin rage masu radadin zaman gida sakamakon Sanya dokar zaman gida dare da rana domin hana yaduwar cutar Covid – 19 …
Read More »Zan Yi Karatun Azumin Ramadana Ne A Bauchi – Shaikh Dahiru Bauchi
Kamar yadda dimbin al’umma a ciki da wajen Nijeriya suka dade suna jiran samun matsaya game da karatun da shaikh Dahiru Usman Bauchi ke gudanarwa a kowace shekara a lokacin watan Azumin Ramadana a yanzu an samu cimma matsaya game da Tafsirin bana wanda Sheikh Dahiru Bauchi ya saba yi …
Read More »Masari Ya Bada Umarnin Ci gaba Da Yin Sallar Juma’a
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Katsina ta sassauta dokar hana zuwa Sallar Juma’a wadda za’a cigaba daga wannan satin akan wasu tsare-tsare da dokoki da tayi kamar haka: 1. Bada dama ga wasu Manyan Masallatai tare da samar masu abubuwan kariya irinsu: i. Tankunan ruwa ii. Sabullai iii. Abin kariyar hanci …
Read More »Zamu Ajiye Matafiya Zuwa Kwana 14 – Gwamnatin Kaduna
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar kaduna ta mika gargadi ga masu tafiya suna shiga domin su wuce ta Jihar kaduna cewa ko dai su kiyayi bi ta Jihar ko kuma a kama matafiya a ajiye su sai sun yi kwanaki 14 tsawon lokacin da ake killace masu cutar Korona bairus a …
Read More »Mutane Na Biyayya Ga Dokar Hana Fita A Kaduna
Daga I Abdullahi Kaduna Tun bayan da a jiya Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i da ta Sanya dokar hana fita tsawon Awa Ashirin da Hudu wato Dare da rana kenan a kokarinta na ganin an yi yaki da cutar Covid- 19 da ake kira da Korona …
Read More »Karfe 12 Na Daren Gobe Kano Ba Shiga Ba Fita
Imrana Abdullahi Mai magana da yawun Gwamnan Jihar Kano Kwamared Abba Anwar ya bayyana cewa daga karfe sha biyun daren Gobe Juma’a Kano ba shiga ba fita domin za a rufe dukkan hanyoyin sama da kasa. ABBA Anwar ya tabbatar da cewa babu wata tantama gobe idan lokacin ya yi …
Read More »Gwamnatin Kaduna Ta Hana Aiki Da Babura Mai Kafa 2 Da Mai Kafa uku
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i ta sanar da hana yin aiki da Mashina masu kafa biyu da yar kurkura mai kafa uku saboda tsoron yaduwar cutar Korona Bairus. Gwamnatin Jihar kaduna sun bayyana daukar matakin ne da suka ce masu haya da Baburan …
Read More »Tsoron Dokar Hana Fita A Kaduna Mutane Sun Fara Tururuwar Neman Abin Yin Girki
Abdullahi Abdullahi kaduna Sakamakon wata sanarwar da Gwamnatin Jihar kaduna ta fitar cewa idan har jama’a ba su natsuba sula bi tsarin doka yadda ya dace ba saboda daukar matakan hana raduwar cutar toshe numfashi ta Covid 19 da ake kira Korona birus yasa jama’a yin hanzarin kintsa gidajensu domin …
Read More »AN Rufe Masallacin Kasa Na Abuja
Daga Imrana Abdullahi Kaduna Sakamakon irin matsalar da ake kauce ma faruwarta ta fuskar yada cutar da ke toshe numfashi ta (Covid 19) Korona birus yasa hukumar gudanarwar babban masallacin kasa da ke Abuja suka bayyana rufe masallacin da a yanzu ba za a gudanar da salloli biyar da ake …
Read More »
THESHIELD Garkuwa