Home / Labarai (page 70)

Labarai

Gwamna Zulum Ya Kaddamar Da Rabon Kudi Biliyan 1

Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Barno karkashin jagorancin Farfesa Babagana Umara Zulum ta ware kudi naira biliyan daya domin taimakawa kananan masu sana’a ta yadda za su samu bunkasa. Babagana Zulum wajen kaddamar da wadannan makudan kudi biliyan daya ya bayyana kashe bangar siyasa inda ya yi gargadi a kan …

Read More »

Massri Ya Halarci Daurin Auren Muftahu Da Amaryarsa

Imrana Abdullahi Mai girma Gwamnan jihar Katsina ya halarci daurin auren Muftahu da Amaryarsa Aisha Wanda aka daura a masallacin Umar Ibn Khaddab da ke cikin garin Kano. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar da Bishir Ya’u Hadimin Mai girma Gwamnan jihar Katsina a kan sabuwar kafar …

Read More »

Yan Boko Haram Sun Bulla A Jihar Nasarawa

Yan Boko Haram Sun Bulla A Jihar Nasarawa Mustapha Imrana Abdullahi   Bayanan da ke fitowa daga Jihar Nasarawa ta bakin Gwamna Abdullahi Sule na cewa a halin yanzu Gwamnati ta gano cewa yayan kungiyar Boko Haram suna yin sansani a cikin Jiharsa ta Nasarawa, wanda sakamakon hakan ake kara …

Read More »

Jihar Kano Ta Rufe Gidajen Kallo, Wuraren Taro

Jihar Kano Ta Rufe Gidajen Kallo, Wuraren Taro  Imrana Abdullahi   A kokarin ganin an dakile yaduwar Cutar Korona a Jihar Kano Gwamnatin Jihar karkashin Gwamna Ganduje ta bayar da umarnin ma’aikatan Gwamnati su zauna a Gida. Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da rufe gidajen Kallo da kuma wuraren yin …

Read More »

Gwamna Zulum Ya Ziyarci Hukumar Raba Dai-dai Ta Kasa

Gwamna Zulum Ya Ziyarci Hukumar Raba Dai-dai Ta Kasa Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Banagana Umara Zullum ya kai ziyara hukumar raba dai-dai ta kasa inda ya bukaci hukumar ta bayar da muhimmanci ga yan asalin Jihar wajen daukar aiki. Gwamna Farfesa Banagana Umara Zullum lokacin da ya kai …

Read More »