Imrana Abdullahi Rahotannin da kw fitowa daga kasar Lebanon na cewa a kalla mutane 78 sun rasa ransu a wani harin Bam da aka kai a kasar. Rahotannin suna cewa a halin da ake ciki mutane na ta neman yan Uwansu sakamakon tashin Bam din da aka samu. Firayim ministan …
Read More »Hukumar NAFDAC Ta Gano Wasu Sundukan Turamol 31 Da Kudinsu Ya Kama Tiriliyan 1.3
Hukumar NAFDAC Ta Gano Wasu Sundukan Turamol 31 Da Kudinsu Ya Kama Tiriliyan 1.3 Hukumar kula sa ingancin vaincu da magunguna ta kasa NAfDAC ta bayyana cewa ta SAMU wannan nasara ne a kokarinta na kakkabe miyagun da ke safarar miyagun kwayoyin da suke lalata rayuwar al’umma. Hukumar ta kuma …
Read More »Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Alhamis Da Juma’a Su Zama Ranakun Hutu
Imrana Abdullahi Gwamnatin tarayyar Nijeriya karkashin jagorancin Muhammadu Buhari ta bayyana ranakun Alhamis 30 ha watan Yuli da Juma’a 31 ga watan Yuli, 2020 a matsayin ranakun hotun babbar Sallar Layya da al’ummar musulmin kasar za su yi a ranar Juma’a. Gwamnatin dai na taya daukacin al’ummar musulmin murnar babbar …
Read More »Kudancin Kaduna: Shugaban Yan Sanda Ya Bada Umarnin Aiki Da Doka
Imrana Abdullahi Shugaban yan sanda na kasar tarayyar Nijeriya ya yi kira ga daukacin jama’a da su ci gaba da bayar da cikakken hadin kai da goyon baya ga jami’an tsaro baki daya domin ganin dokar hana fita da aka kafa ta yi tasiri. A kokarin ganin an dawo da …
Read More »Za’ A Yi Amfani Da Matsalar Tsaro A Kori APC Daga Mulki – Masari
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana cewa kamar yadda aka yi amfani da matsalar tsaro aka Kori jam’iyyar PDP daga mulki in ba a yi hattara ba to haka za a yi amfani da matsalar tsaron a kori APC daga mulki. Gwamna Aminu Bello …
Read More »Dakta Shinkafi Ya Soki Nadin Sarautar Da Aka Yi Wa Femi Fani Kayode
Dakta Suleiman Aliyu Shinkafi, Sarkin Shanun Shinkafi ya bayyana rashin gamsuwa da nadin sarautar da Sark8n Shinkafi ya yi wa Mista Femi Fani Kayode. Dakta Suleiman Aliyu Shinlafi ya bayyana hakan a wajen wani taron manema labarai da ya kira, inda ya ce hakika abin da Sarkin ya yi …
Read More »Yan Bindiga Sun Sace Mata 17 Tare Da Dimbin Dukiya
Imrana Abdullahi Wasu mutanen da ke garin Zakka a karamar hukumar Safana cikin Jihar Katsina sun koka game da irin yadda Yan Bindiga suka zagaye garin a ranar Lahadin da ta gabata inda suka kwashe mata 17 da suka hada da yan mata da matan aure tare da wata karamar …
Read More »An Hana Yin Hawan Sallah A Masarautun Jihar Kano Biyar
Imrana Abdullahi Majalisar zartaswar Jihar Kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana hanin yin hawan Sallah a duk fadin Jihar. Kwamishinan yada labarai na Jihar Kano Malam Muhammad Garba ne ya shaidawa manema labarai a lokacin wani taron manema labarai da ya yi a Kano. Malam Muhammad Garba …
Read More »Allah Ya Yi Wa Isma’ila Isa Funtuwa Rasuwa
Imrana Abdullahi Sanannen shahararren dan kasuwa kuma masanin harkokin wallafa Jarida daya daga cikin shugabannin harkar yada labarai, Malqm Isma’ila Isa Funtuwa ya rasu. Ya dai rasu ne a garin Abuja a lokacin da ake duba lafiyarsa. Ya rasu yana da shekaru 78 a duniya. Bayanai dai sun bayyana cewa …
Read More »Yan Sanda Sun Tabbatar Da Mutuwar Mutane 5 Sakamakon Tashin Abin Fashewa A Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi Rundunar yan sandan Jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar mutane biyar yan gida daya sakamakon tashin wani abin fashewa da ya tashi a kauyen Yammama a karamar hukumar Malumfashi a Jihar Katsina. Mai.magana da yawun rundunar yan sandan SP Gambo Isa ne ya tabbatar da hakan Babban …
Read More »
THESHIELD Garkuwa