Mustapha Imrana Andullahi Mai martaba Sarkin Zazzau Jakada Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli ya nada Abdullahi Aliyu Kwarbai, tsohon ma’aikacin kamfanin wallafa jaridu na New Nigeria a matsayin jami’in hulda da yan jarida da kuma yada bayanai. Takardar nadin ta bayyana cewa nadin ya fara aiki ne tin ranar 12 …
Read More »An Kama Nnamdi Kanu
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana sanarwar cewa ta kama mai dajin kafa kasar Biafara Nnamdi Kanu da ya kama gabansa bayan da aka bayar da shi a hannun Beli Ministan shari’a na tarayyar Najeriya Abubakar Malami ne ya bayyana hakan cewa an kama madugun rajin kafa kasar …
Read More »Duk Masu Son Shiga Tsakaninmu Da Hukuma Ba Za Su Samu Nasara Ba – Shaikh Gumi
Mustapha Imrana Abdullahi Sakamakon irin rade- radi da jita jitar da ake ta yadawa cewa wai jami’an tsaron Yan Sandan farin kaya sun kama Shaikh Dokta Ahmad Muhammad Abubakar Gumi, ya sa Malamin da kansa ya fito fili ya yi bayanin cewa masu son raba tsakaninsa da hukuma ba za …
Read More »Ci Gaban Najeriya Sai An Daina Shigowa Da Kayayyakin Waje – ACF
Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar tuntuba ta arewacin Najeriya (ACF) ta bayyana cewa indai ana bukatar kasar ta samu ci gaban da ake bukata sai an yi taka tsan tsan wajen shigowa da kaya a cikin kasar. Kungiyar ta bayyana hakan ne a cikin takardar bayan taron da ta fitar a …
Read More »Borno Wuri Ne Mai Ingantaccen Tsaro Fiye Da Shekarun Baya – Farfesa Marte
Imrana Abdullahi Shugaban ma’aikatan fadar Gwamnatin Jihar Borno Farfesa Isa Husseini Marte, ya bayyana Gwamna Farfesa Babagana Umara Zulum a matsayin hazikin shugaba mai rikon gaskiya da Amana tare da aiki tukuru. Farfesa Isa Marte ya bayyana hakan ne a cikin wani shirin tattaunawa da aka yi da shi na …
Read More »Allah Ya Yi Wa Alhaji Sani Yaro Funtuwa Rasuwa
Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Funtuwa cikin Jihar Katsina na cewa Allah ya yi wa fitaccen dan kasuwa mai sana’ar kayayyakin Tireda rasuwa. Ya rasu ya bar Mace daya da yaya Goma sha Bakwai (17), Maza Takwas (8) Mata Tara (9). Kuma ya rasu ya bar jikoki …
Read More »Sokoto North LG Chair extols achievements of Tambuwal in 6 years
The Chairman of Sokoto North Local Govenrment in Sokoto State, Alhaji Mustapha Shehu Sokoto, has extolled the administration of Governor Aminu Waziri Tambuwal,for recording myriad of achievements in the last six years . Alhaji Mustapha Shehu Sokoto, who was also a former Senior Special Assistant to Governor …
Read More »Na Amince Da Dakatar Da Sarkin Zurmi – Gwamnan Zamfara
Imrana Abdullahi Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!! A cikin wata takardar sanarwa mai dauke da sa hannun Kabiru Balarabe, mai rikon mukamin sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Bello Mohammad Matawallen Maradun, MON (Shatiman Sakkwato, Barden Hausa) tuni ya amince da Dakatar da Sarkin Zurmi Alhaji Atiku …
Read More »Duk Inyamurin Da Ke Maganar Biyafara Karya Yake – Yakubu Biyafara
Imrana Abdullahi Alhaji Yakubu Biyafara ya bayyana cewa duk wani Inyamurin da ke maganar Biyafara karya kawai yake akwai dai wani abu daban da yake bukatar a haifar kawai, domin kamar yadda mutumin da ake wa lakabi da Yakubu Biyafara ke cewa tuni aka sha ruwa aka binned rijiya. Alhaji …
Read More »Gwamna Zulum Ya Rabawa Iyalai Dubu 40,000 Kayan Abinci Da Naira Miliyan 125.5 A Damboa
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum a ranar Talatar da ta gabata ne ya rabawa iyalai da suka kai dubu 40,000 a garin Damboa Damboa abinci da makudan kudi naira miliyan 125.5 a hedikwatar karamar hukumar Damboa da ke yankin Kudancin Jihar Borno. Ziyarar Gwamnan ta zo …
Read More »
THESHIELD Garkuwa