Daga Bashir Bello, Majalisa Abuja. Shugaban Kwamitin da ya ke kula da Hukumar da ta ke kula da gyaran Titunan Najeriya (FERMA,) Sanata Babangida Hussaini, dan Majalisar Datttawa da ke Wakiltar Jigawa ta Arewa maso Yamma ya ce majalisar Dattawa tasha alwashin ganin titunan Najeriya wadanda suke karkashin Gwamnatin Taraiya …
Read More »Honarabul Kofa ya Shirya Taron Addu’o’i Kan Nasarar Kotu tare da Tallafa wa sama da mutune 10,000
By Rabiu Sanusi Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabun Kiru da Bebeji a majalisar tarayya Rt Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa,(PhD)a ya shirya taron addu’o’i tare da bada tallafi a mazabun da yake wakilta. Hon Kofa ya shirya taron ne musamman wanda ya haɗa sama da mutum 10,000 domin yin …
Read More »Gwamna Uba Sani Zai Gina Gidaje Dubu 10,000 Domin Saukakawa Jama’a
Daga Imrana Abdullahi Domin cike gibin gidaje da ake fama da shi na kalubalen gidaje , gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Uba Sani ta ce za ta samar da rukunin gidaje 10,000 a fadin kananan hukumomin jihar 23 nan da shekaru hudu masu zuwa. Babban …
Read More »Allah Ya Yi Wa Samanja Mazan Fama Rasuwa
Usman Baba Pategi, wanda aka fi Sani da ‘Samanja’ ya rasu ne a Kaduna Ya rasu ya na da shekaru 81 a duniya. Za’a yi Jana’izarsa a gidansa da ke Kabala Coustain cikin garin Kaduna da karfe 10 na Safiyar nan
Read More »Ba Za A Daina Amfani Da Tsofaffin Takardun Kudi Ba -CBN
Daga Imrana Abdullahi ….A Ci Gaba Da Karbar Takardun kudi A Najeriya Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa babu tsarin daina yin amfani da tsofaffin takardun kudi a duk fadin tarayyar Najeriya don haka kalaman da wasu ke yadawa jita – jita ce kawai babu wani kamshin gaskiya a …
Read More »Ka Rabu Da Matawalle Daga Batun Gazawarka, Kungiyar AYCF Ta Gargadi Gwamnan Zamfara
Kungiyar tuntuba ta matasan arewacin Najeriya karkashin jagorancin shugaba na kasa Shettima Yerima ta yi gargadi ga Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal a kan cewa ya dace ya rabu da ministan tsaro Muhammad Bello Matawalle a game da batun gazawarsa a wajen yin jagorancin Jihar. Kamar yadda kungiyar ta …
Read More »Ina Goyon Bayan Palastinawa – Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi
Daga Imrana Abdullahi Dokta Sulaiman Shuaibu Shinkafi, sanannen dan Gwagwarmaya ya bayyana cikakken goyon bayansa ga Kasar Palasdinu da al’ummar Palasdinawa, inda ya kafa tutar kasar Palasdinu a gidansa da ke unguwar Badarawa cikin garin Kaduna da ke arewacin tarayyar Najeriya. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ya kuma yi kira ga …
Read More »A Bari Jama’a Su Mallaki Bindigu Irin AK 47, RPG – Dikko Radda
An yi kira ga Gwamnatin Najeriya da ta bari yan kasar su mallaki bindigu domin su kare kawunansu daga yan bindiga masu sata da kisan jama’a ba gaira ba dalili Wannan tunani da kira ya fito ne daga bakin Gwamnan Jihar Katsina Dokta Dikko Umar Radda a lokacin da yake …
Read More »Gwamnan Jihar Kaduna Ya Amince Da Fitar Da Naira Biliyan 3.1 Domin Biyan Kudin Wadanda Suka Ajiye Aike Da Biyan Kudin Wadanda Suka Mutu
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya amince da fitar da kudi Naira Biliyan 3.1 don biyan kudin wadanda suka ajiye aiki (gratuity) da wadanda suka yi ritaya da kuma na wadanda suka mutu ga iyalan wadanda suka mutu a karkashin tsarin fayyace fa’ida da tsarin fansho. Sanarwar da Babban …
Read More »“Gwamnan Zamfara Ya Yi Gaggawar Ajiye aikinsa Ko Ya Fuskanci Kotun Duniya”
….Muna Son A Sanya Dokat Ta Baci A Jihar Zamfara Gamayyar kungiyoyi masu zaman kansu da ke fafutukar kare hakkin jama’a, karkashin jagorancin African Youth For Conflict Resolution And Prevention sun yi kira ga Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ta hanzarta daukar matakin ceton dimbin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa