…YA UMURCI JAMI’AN TSARO SU ƊAUKI TSATTSAURAN MATAKI Daga Imrana Abdullahi A yau Asabar, Gwamnan Dauda Lawal, ya sanar da haramta haƙar ma’idanai ba bisa ƙa’ida ba, tare da umurtar jami’an tsaro su ɗauki tsattsauran mataki kan duk wanda aka kama yana aikata hakan. A tsawon shekaru, haƙar ma’adinai ba …
Read More »Dokta Saminu Dalhatu Da Iyalinsa Za Su Yi Saukar Karatu A Gusau
Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda muka samu sanarwa daga Dokta Saminu Dalhatu wanda ya kammala digiri digirgir wato digiri na uku. “Amadadin ni da iyalai na, ina farin cikin sanardakai yara na biyu sun kammala haddace AlQur’ani mai Girma tare da biyu da suka sauke da kuma haddace wani sashe …
Read More »Yadda Gwamna Aliyu Ke kokarin Mayar Da Talauci Tarihi A Jihar Sakkwato
A abinda ake gani martani ne na sauri ga matsalolinda suka addabi kasa,nunawa manya daga ciki tsakanin a fannin tattalin arziki, a fayyace matsalar talauci, Gwamna Ahmad Aliyu ya kaddamar da gagarumin tsarin rage talauci a fadin jihar,ta hanyar nada gogaggiyar tauraruwa kuma jajirtacciyar yar rajin kare hakkin Bil Adama, …
Read More »An Kashe Tsohon Dan jarida Hamisu Danjibga A Gusau
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Zamfara na cewa wadansu mutane da ya zuwa yanzu ba a san ko su waye ba sun kashe tsohon dan jarida a Jihar Zamfara Malam Hamisu Danjibga. Kafin mutuwarsa dai ya yi aiki da kafafen yada labarai da dama da suka …
Read More »Kotu Ta Ce Nasiru Yusuf Gawuna Ne Ya Lashe Zaben Gwamnan Kano
Kotun sauraren kararrakinnzaben Gwamna a Jihar Kano tini ta Sallami Gwamna ABBA Kabir Yusuf a matsayin Gwamnan Jihar Kano, inda ta bayyana Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaben Gwamna da aka yi a ranar 18 ga watan Maris na shekarar 2023. An dai bayyana ABBA Kabiru Yusuf …
Read More »Gwamna Dikko Radda Zai Dauki Nauyin Hazikin Dalibi Mai Zanen Motoci
Daga Imrana Abdullahi A kokarin da Gwamna Dokta Dikko Umar Radda na ganin an samu ingantacciyar hanyar samu hazikan masana da ke kawo ci gaba ya hanyar ilimi yasa Gwamnatin jihar Katsina ta kudiri aniyar daukar nauyin karatun hazikin dalibin da ya ke zanen motoci don karatu a kasar Ingila …
Read More »JIHAR BAUCHI TA KAMMALA SHIRYA RABON RUWAN ZAM ZAM GA ALHAZAN 2023
Jihar Bauchi ta kammala shirye-shiryen rabon ruwan zamzam ga maniyyatan da suka kammala aikin Hajjin daga ranar Laraba 20 ga Satumba, 2023. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwar da hukumar jin dadin alhazai ta jihar Bauchi ta fitar kan shirin raba ruwan zamzam ga mahajjatan jihar a shekarar …
Read More »Gwamnatin Kano ta kori Jami‘an ta biyu
Daga Imrana Abdullahi A wani matakin da Gwamnatin Jihar Kano ta dauka domin zama matakin gargadi ga masu sakin baki suna yin kalaman da suka ga dama yasa Gwamnatin jihar Kano ta sallami Kwamishinan Kasa na jihar Adamu Aliyu Kibiya da kuma mai bai wa Gwamna Shawara Kan Harkokin Matasa …
Read More »Tinubu Ya Nada Cardoso A Matsayin Sabon Gwamnan CBN
.... Ya maye gurbin mataimakin gwamna 4 na bankin koli Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Dokta Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan babban bankin Najeriya CBN. A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasar, Ajuri Ngelale ya fitar a yammacin ranar Juma’ar nan, Cardoso …
Read More »UTRI Ta Yi Gangamin Wayar Wa Da Jama’a Kai Kan Kula Da Sauyin Yanayi – Hadiza Badamasi
…Mun Gyara Magunan Ruwa – Dokta Haire Hadiza Badamasi, babbar jami’a ce da ke aikin ganin an samu nasarar kiyaye muhalli ta hanyar kulawa da itatuwa musamman a cikin birane wato Urban tree revival initiative (UTRI), da ta yi wani taron gangamin al’umma Maza da Mata da suka zagaya cikin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa