…..Baffa Babba Dan Agundi ya bayar da yakin zamani a Kaduna Daga Imran a Abdullahi Sakamakon irin yadda Gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu da Gwamna Uba Sani ke tafiyar da jagoranci domin inganta rayuwar al’umma hakan ya sa ba tare da shakka ko wata tantama ba a shekarar 2027 …
Read More »Dangote Cement Commissions Multi-Million Naira Hospital in Kogi
…As GMD, Plant Director, Others Bag Chieftaincy Titles Nigeria’s healthcare sector received a major boost on Friday as Dangote Cement Plc commissioned a multimillion naira hospital in Obajana, Kogi State. The commissioning ceremony also featured the conferment of traditional chieftaincy titles on the Group Managing Director of …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Ƙaddamar da Matatar Sarrafa Ma’adanin Lithium Ta Dala Miliyan 200 A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ci gaban al’umma ba zai tabbata ba sai idan ana tafiyar da albarkatun ƙasa cikin gaskiya, adalci da inganci, tare da samar da yanayi mai kyau da zai bai wa masu zuba jari damar gudanar da harkokin su cikin bin doka. Gwamnan …
Read More »Southern Kaduna: Uba Sani Inclusive Governance Score Card
_By Zubair Abdurra’uf Idris and Ben Kure When a few dissenting voices try to cry wolf and distort reality, the ground in Zone 3, Southern Kaduna, speaks with a louder voice. Under Governor Uba Sani’s purposeful and inclusive leadership, development here isn’t a mere slogan …
Read More »Nutrition Critical to National Development, Professor Darma Declares at Inaugural Lecture
By Lamara Garba Poor nutrition remains one of the greatest impediments to national development as it weakens cognitive ability, undermines educational attainment, reduces productivity and compromises the quality of human capital, Professor Hassana Sani Darma has declared. Professor Darma made the assertion on Thursday, 9th July, 2026, …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Buhunan Takin Zamani 72,000 Da Kayan Noma Kyauta Ga Manoman Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da rabon buhunan taki 72,000 kyauta tare da magungunan kashe ciyawa da sauran kayan aikin noma ga manoma a faɗin jihar, a wani mataki da gwamnatin jihar ta ce na ƙara bunƙasa harkar noma da tabbatar da wadatar abinci. An …
Read More »Road Safety Advocacy: Dangote wins Corporate Excellence Award
… Stakeholders Applaud Company’s Role in Promoting Safer Road Use Stakeholders have applauded Dangote Group’s commitment to promotion of road safety and responsible transportation just as the conglomerate received the coveted Road Safety Corporate Excellence Award for its outstanding contributions to safer transportation and accident prevention initiatives. The Pan-African conglomerate …
Read More »NIPR, NTDA Inaugurate Joint Technical Committee On Tourism For WPRF, 2026.
By JABIRU A HASSAN.. The Nigerian Institute of Public Relations (NIPR) and the Nigerian Tourism Development Authority (NTDA) have inaugurated a Joint Technical Committee to design and deliver memorable tourism activities for delegates attending the World Public Relations Forum (WPRF) scheduled to hold from 15th – 21st, November, …
Read More »Dangote Cement GMD Champions Net-Zero Cement Production at Global CEO’s summit
…says Africa Must Balance Cement Growth with Climate Goals The Group Managing Director of Dangote Cement Plc, Arvind Pathak, has declared that Africa is well-positioned to lead the next phase of sustainable industrial growth by accelerating decarbonization while expanding cement production to meet the continent’s rising infrastructure needs. Pathak spoke …
Read More »Yan Sandan Jihohi Za Su Bai Wa Gwamnoni Cikakken Iko Wajen Yaƙi Da Matsalar Tsaro — Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa kafa rundunar ‘yan sandan jihohi zai taimaka matuƙa wajen magance matsalar rashin tsaro a Nijeriya, domin hakan zai bai wa gwamnoni cikakken iko da ya dace da su matsayin su na manyan jagororin harkar tsaron jihohin su. Gwamnan ya bayyana hakan …
Read More »
THESHIELD Garkuwa