Bayanan da muke samu daga Arewa maso Yammacin najeriya na cewa Allahbya to Hamza Galadima Zuru Rasuwa Kwararren dan jarida ne da ya dade ya na gudanar da aikinsa domin kasa da al’ummarta su ci gaba. Kafin rasuwarsa shugaba ne na kungiyar yan jaridu reshen Jihar Kebbi da ke arewacin …
Read More »Za Mu Ci Gaba Da Inganta Rayuwar Ma’aikata – Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya sake jaddada aniyar gwamnatin sa na inganta rayuwar ma’aikatan jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne wurin gagarumin taron ranar ma’aikata, wanda aka saba gudanarwa a duk faɗin ƙasar nan a kowace ranar ɗaya ga watan Mayu, wanda na jihar ya gudana a Sakatariyar JB …
Read More »Sanata Muktar Dandutse Ya Tallafawa Yan Kasuwar Funtuwa Da Miliyan Goma
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na bayanin cewa Sanatan yankin Funtua za a jihar Katsina Sanata Muntari Dandutse Funtua, ya taimakawa yan kasuwar Funtuwa da suka samu matsalar jarabawa ta yin Gobara wanda sakamakon hakan suka yi asara mai dimbin yawa. Ya dai cika alkawarin da …
Read More »DOLE SAI MUN SANYA FASAHAR ZAMANI DON YAƘI DA MATSALAR TSARO -GWAMNA LAWAL GA MAJALISAR ƊINKIN DUNIYA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada buƙatar amfani da manyan na’urorin zamani domin yaƙi da matsalar tsaro a Jihar Zamfara, Arewa da ma Nijeriya baki ɗaya. Gwamnan Jihar Zamfara da wasu gwamnonin jihohi sun gana da Amina J. Mohammed, Mataimakiyar Babban Sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya a birnin Washington …
Read More »More Confusion Over Ganduje’s Suspension
THERE was more confusion at the weekend over the suspension of the national chairman of the All Progressives Congress (APC), Dr Umar Ganduje by his ward in Kano State. While a new ward executives slammed a fresh suspension order on him for alleged anti-party activities that have polarised the party, …
Read More »Mun Kawo Gagarumin Gyara Na Ci Gaban Tafiyar Da Harkokin Gwamnati A Jihar Zamfara – Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ƙara jaddada cewa gwamnatin sa ta kawo gagarumar gyara a hanyoyin tafiyar da gwamnati don samar da ci gaba mai inganci a jihar. A Litinin ɗin nan ne Gwamnan ya bayyana haka a lokacin da ya ke jagorantar zaman Majalisar zartarwar jihar, wanda ya …
Read More »Samar Da Tsaro Sai Kowa Ya Bayar Da Gudunmawarsa – Kaftin Joji
….A koma ga masu unguwanni, dagatai da hakimai Kaftin Muhammad Joji ya bayyana cewa lallai ya dace kowa ya a tashi tsaye a hada kai kowa ya bayar da gudunmawarsa domin a samu ingantaccen tsaro a kasa baki daya Kaftin Muhammad Joji, ne ya yi wannan kiran lokacin da yake …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Halarci Taron Durba Har An Bashi Sarautar “Wakilin Kauran”
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya halarci bikin hawan Durbar a Ƙaramar Hukumar Ƙauran Namoda a ranar Lahadin nan. Masarautar Ƙauran Namoda na gudanar da wani gagarumin biki na musamman bayan Sallar Idi, wanda aka fi sani da Hawan Durbar duk shekara. A wata sanarwa da mai …
Read More »Za Mu Kakkabe Yan Ta’adda, Bola Tinubu Ya Tabbatarwa Gwamna Dauda Lawal Na Zamfara
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada aniyar gwamnatin sa na kawo ƙarshen matsalar ’yan bindiga da ta addabi Jihar Zamfara. Shugaban ya kuma bayar da umarnin tura ƙarin sojoji tare da ci gaba da kai farmaki kan ’yan ta’adda a Zamfara. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan …
Read More »Muna Goyon Bayan Maganar Ministan Tsaro Bello Muhammad Matawalle- Dokta Suleiman Shu’aibu
Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, dan kungiyar kare hakkin bil’adama ne da wanzar da zaman lafiya a nahiyar Afirka baki daya ya bayyana cikakken hadin kansa da goyon baya ga ministan tsaro Dokta Bello Muhammad Matawalle a game da batun yankin arewacin Najeriya da wasu masu cewa su ne Dattawa suka …
Read More »
THESHIELD Garkuwa