Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga wajen mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Dokta Sa’ad Abubakar daga fadada da ke garin Sakkwato na cewa an ga watan Azumin Ramadana a yau Lahadi don haka gibe gibe litinin za a tashi da Azumi kenan. Bayanan da muka tattaro na …
Read More »Mataimakin Shugaban Kasa Na Son Jindadi Da Walwalar Jama’a – Abubakar Musa Umar
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Abubakar Musa Umar wani Amini kuma abokin mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashin Shettima, ya bayyana mataimakin shugaban kasa da cewa mutum ne wanda a koda yaushe ke son ganin walwala da jin dadi tare da ci gaban al’umma. Abubakar Musa Umar, ya bayyana hakan ne a …
Read More »Dalilin Da Ya Sa Muke Son Muga Shugaba Tinubu – Sanata Adamu Alieto
Bashir Bello, Daga Majalisa Abuja Sanata Muhammadu Adamu Aleiro dan Majalisar Dattawa mai Wakiltar Kebbi ta tsakiya ya ce dalilin su na son ganin Shugaban Kasa Bola Tinubu shi ne domin su tabbatar da cewa rahotanni da aka rubuta a baya tun shekara ta 2015 …
Read More »An Kaddamar Da Asusun Kula Da Harkokin Tsaro A Zamfara
Daga Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnatin Jihar Zamfara da Gwamna Dokta Dauda Lawal ke yi wa jagorancin na ganin an magance dimbin matsalolin da rashin tsaro ke haifarwa Gwamnatin Jihar, ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal, ta ƙaddamar da ginin amintattun Asusun Kula da Harkokin Tsaro domin daƙile ayyukan ’yan bindiga da …
Read More »Ban Gamsu Da Yadda Ake Kafa Yan Sakai Ba – Sanata Babangida Hussaini
…Kuma Bana goyon bayan yin Yan Sandan Jihohi Bashir Bello, Daga majalisar Abuja A Najeriya Shugaban Kwamitin Gyaran Titunan Gwamnatin taraiya na Majalisar Dattawa Sanata Babangida Hussain, ya shaidawa manema labarai cewa bai Gamsu da irin yadda ake kafa jami’an da ake kira da yan sa kai ba, domin horon …
Read More »Gwamnan Zamfara Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Garin Mada
… Ya sha alwashin hukunta waɗanda suka kashe Malamin A yau Juma’a ne Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya ziyarci garin Mada domin yin ta’aziyyar rasuwar babban Limamin garin, Marigayi Sheikh Abubakar Mada. Idan za a iya tunawa, wasu da ake zargin ’yan banga ne suka kashe Sheikh Abubakar Hassan …
Read More »A Gaggauta Binciko Wadanda Suka Kashe Malami A Jihar Zamfara – Yan kungiyoyi
…Gwamnatin tarayya ta kashe batun yan sandan Jihohi An Yi kira ga Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin Dauda Lawal da ta hanzarta gudanar da bincike a game da kisan da aka yi wa Malamin addini da aka yi wa yankan rago. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi memba a kungiyar kare hakkin bil’adama …
Read More »Yan Banga Ake Zargi Da Kashe Malamin Addini, Ba Askarawan Zamfara Ba – Gwamnatin Jihar Zamfara
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin cece – kucen da ake ta yadawa musamman a wadansu kafafen Sada zumunta na zamani da suka koma dandalin yada labarai masu tushe da kuma akasin hakan ya sa Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Dokta Dauda Lawal ta fito fili domin bayyana wa duniya …
Read More »An Yi Taron Fadakarwa Ga Malamai Da Limamai A Jihar Kaduna
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin malamai masu yin wa’azi da su fara da sanin manufar abin da ya sa suke yin wa’azi domin cimma Burin da ake bukata na samun ci gaba. Farfesa Yahaya Mijahid ne ya yi wannan kiran a wajen taron …
Read More »Gwamnatin Dauda Lawal Ta Tantance Ma’aikata 3,079 Da Suka Ajiye Aiki
Gwamnatin Jihar Zamfara ta tantance ma’aikata 3,079 da suka yi ritaya a ƙoƙarinta na biyan basukan da gwamnatocin baya suka bari. Ma’aikatan jihar da na Ƙananan Hukumomi da suka yi ritaya a Zamfara ba su samu haƙƙoƙin su ba tun daga shekarar 2011, wanda kuɗaɗen suka taru tsawon shekaru. A …
Read More »
THESHIELD Garkuwa