A kokarin ganin ta kyautatawa daukacin ma’aikata da kuma wadanda suka ajiye aiki har ma da dukkan sauran jama’ar Jihar Gwamnatin Jihar Zamfara ta tantance ma’aikata 3,079 da suka yi ritaya a ƙoƙarinta na biyan basukan da gwamnatocin baya suka bari. Ma’aikatan jihar da na Ƙananan Hukumomi …
Read More »Kamfanin Dangote Ne Ya Fi Kowa Sama Wa Jama’a Aiki – Fatima Wali Abdurrahman
Daga Imrana Abdullahi ….Mutane Su dai kara hakuri domin ci gaba da ingantuwar tattalin arzikin kasa na zuwa Hajiya Fatima Wali Abdurrahman, babbar jami’ace a kamfanin Dangote ta bayyana kamfanin a matsayin wanda ya fi kowa samar da dimbin ayyukan yi ga jama’a, wanda hakan ya faru ne sakamakon irin …
Read More »Ministan Ayyuka Ya Yaba Wa Gwamna Zamfara Dauda Lawa
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin kokarin da Gwamnatin jihar Zamfara ke yi karkashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal yasa Gwamnatin tarayya ta yaba wa Gwamnan tare da yi masa jinjina ta musamman domin ayyukan sabunta birane da ake yi a Jihar. Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya samu yabo ne daga …
Read More »An gabatar wa da Gwamna Dauda Lawal cikakkun bayanai kan yadda ayyuka daban-daban ke gudana a Jihar Zamfara
Gwamnan, wanda ya jagoranci taron Majalisar zartarwar jihar Zamfara a ranar Litinin a zauren majalisar da ke gidan gwamnati a Gusau, ya amshi rahotannin ayyuka daban-daban da gwannatin ke aiwatarwa a duk faɗin jihar. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamnan, Sulaiman Bala Idris, ya fitar ta …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Jajantawa Al’ummar Zurmi Da Birnin Magaji
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal a Juma’ar nan ya ziyarci al’ummomin Ƙananan Hukumomin Zurmi da Birnin Magaji bisa harin ta’addancin da ‘yan bindiga suka kai, inda Gwamnan ya jaddada aniyar sa ta kawo ƙarshen matsalar tsaron da jihar ke fama da shi. In dai ba a manta …
Read More »Gwamnatin Hadin Kan Jama’a Na Haifar Mana Da Nasara – Gwamna Uba Sani
…Nan da Sati biyu za a fara aikin garin Tudun biri Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya bayyana cewa kokarin da yake yi na hadin kan jama’a da ake tafiya tare da kowa ba tare da nuna wani bambanci ba na haifarwa da Gwamnatin Jihar …
Read More »Za A Yi Zaben Kananan Hukumomi A Watan Fabrairu, 2025 A Jihar Katsina
Daga Imrana Abdullahi Hukumar Zabe mai zaman kanta ta Jihar Katsina ta sanar da ranar 15, ga watan Fabrairu, 2025 a matsayin lokacin da za a gudanar da zaben shugabanni da Kansilolin a suk fadin Jihar. Shugaban hukumar Lawal Faskari ne ya bayyana hakan a wajen wani taron manema labarai …
Read More »Gwamna Dauda ya bayyana alhinin mutuwar Shugaban Bankin Access, Herbert Wigwe
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana mutuwar Shugaban Bankin Acces, Herbert Wigwe, a matsayin babban rashi ga harkar banki a Nijeriya. Idan dai ba a manta ba, Herbert Wigwe ya mutu tare da matarsa da ɗansa a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu a California kusa …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Fara Biyan Kuɗaɗen Barin Aiki Da Tsoffin Ma’aikata Ke Bi
A halin da ake ciki, gwamnatin jihar Zamfara ta fara biyan kuɗaɗen barin aiki (Gratuety) ga ma’aikatan da suka bar aiki a duk faɗin jihar, wanda ya kai ma Naira Biliyan 13.4. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamnan jihar, Sulaiman Bala Idris ya fitar, ta …
Read More »A Najeriya Ana Bukatar Mutane Irinsu Ministan Tsaro Badaru – Ibrahim Musa
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Ibrahim Musa shugaban kungiyar masu shara da sarrafa karfafa ta kasa (NASWDEN) reshen Jihar Jigawa kuma mai magana da yawun kungiyar a arewacin Najeriya ya bayyana kungiyar su a matsayin wadda take aikin fadakar da matasa a kan su guji aikata abin da ba dai dai …
Read More »
THESHIELD Garkuwa