DAGA IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muke samu daga Jihar katsina da ke Arewa ta Yammacin tarayyar Najeriya na cewa tuni har an kammala shirye-shiryen fara aikin tantance ma’aikata da tantancewa da aka shirya gudanarwa gobe litinin, Goma ga watan Yuli na wannan shekara. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin …
Read More »YAKAMATA YAN NAJERIYA SU YI KISHI DA ZUCIYA WAJEN SARRAFA AMFANIN GONA – IDRIS MIKATI
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Alhaji Shu’aibu Idris Mikati, shugaba ne da ke kokarin Tallafawa rayuwar al’umma ya bayyana samun kishi, jajircewa tare da tsoron Allah a matsayin abin da zai tabbatar da sahihin gyara a Najeriya. Shu’aibu Idris Mikati ya kuma yi kira ga daukacin al’umma da su dauki halin …
Read More »Matsalar Abinci, Rashin Ilimin Matasa Na Iya Haɓaka ‘Yan Fashi Idan… – Bafarawa
Daga Imrana Abdullahi TSOHON Gwamnan Jihar Sokoto, kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben shekarar 2007, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya yi gargadin cewa ‘yan fashi za su samu ci gaba idan wamnatinG tarayya ta kasa yaki da matsalar karancin abinci. Bafarawa ya bayyana haka ne a …
Read More »DOLE NE MUTANE SU CI KWAKWA – SHEHU SANI
…Ina Masu Zaben Taliya Da Indomi Daga Imrana Abdullahi, Kaduna, Arewacin Najeriya Tsohon Sanatan yankin Kaduna ta tsakiya Kwamared Shehu Sani ya yi kira ga Gwamnati a dukkan mataki na Najeriya da su kula duk irin matakan da za su dauka ya zama akwai Tausayi, Jinkai da kula da jin …
Read More »Shugaba Tinubu Ya Yi Sallar Idi A Barikin Sojoji Na Dodan Barak
….Nauyin Aikin Da Ke Najeriya Da Ban tsoro, Inji Femi Daga Imrana Andullahi Shugaba Bola Tinubu ya bi sahun sauran Musulman Najeriya da sauran duniya baki daya domin gudanar da Sallar Eid-el-Kabir a filin Sallar na Barikin Dodan da ke Legas. Shugaban ya samu rakiyar Nuhu Ribadu, mai baiwa shugaban …
Read More »TSORON ALLAH A ZUCIYA YAKE – SANUSI LAMIDO
….Hadin kai tsakanin musulmi da Kirista domin zaman lafiya Daga Imrana Abdullahi,Kaduna arewacin Najeriya An kara jaddada kira ga daukacin al’ummar duniya baki daya da su ji tsoron Allah matukar tsoro. Sarkin Kano na sha hudu (14) Sanusi Lamido Sanusi ne wanda kuma shi ne shugaban Darikar Tijjaniyya na Afirka, …
Read More »An Yi Zanga-Zangar Adawa Da Rusa Gine Gine A Kano
Daga Imrana Abdullahi Masu zanga-zangar a ranar Litinin din da ta gabata sun fito kan titunan birnin Kano domin nuna rashin amincewarsu da aikin rusau da gwamnatin jihar karkashin jagorancin Abba Kabir Yisuf ke yi. Tuni dai an riga an rushe gine-gine da dama da aka yi a zamanin waccan …
Read More »Na Samu Gayyata Ta Musamman Daga Majalisar Dinkin Duniya – Malam Shekarau.
Tsohon Gwamnan Kano kuma tsohon Sanatan Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce ya samu gayyata ta musamman daga babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya zuwa birnin Amurka “New York” na kasar Amurka. Malam Shekarau ya ce ba a yi masa cikakken bayani ba kan dalilin gayyatar da …
Read More »Sanata Abdul’aziz Yari Ya Bawa ‘Yan APC Tallafin Naira Miliyan 300 A Zamfara
Daga Imrana Abdullahi Sanata Abdul’aziz Yari Abubakar, Sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta Yamma ya bayar da gudunmuwar Naira miliyan 300 ga magoya bayan jam’iyyar APC na Zamfara domin gudanar da bikin babbar Sallah. Ya sanar da bayar da tallafin ne a yau Lahadi (Lahadi) a gidansa da ke Talata …
Read More »Hukumar NDLEA Ta Kama Mutane 1,064, Ta Kama Tan 7.5 Na Haramtattun kwayoyi A Kano.
A cewarsa, shaye-shayen miyagun kwayoyi da safarar miyagun kwayoyi abubuwa ne da ke barazana ga lafiya da rayuwar mutane da kuma al’umma baki daya. Ya ce wadanda ake zargin sun hada da maza 1,001 da mata 63. Mista Maigatari ya ce jimillar magungunan da aka kama a cikin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa