Mako guda bayan dakatar da gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, shugaban kasa Bola Tinubu ya yi dai dai a wata ganawar sirri da tsohon gwamnan babban bankin kasa kuma Sarkin Kano na 14, Muhammad Sanusi II a fadar shugaban kasa. Abuja. Ya zuwa yanzu dai ba a …
Read More »TA TABBATA: Chukkol, Ne Ba Umar Ba shugaban Hukumar EFCC
 Sabanin irin yadda aka bayyana rahotannin baya-bayan nan na cewa Muhammad Umar ya gaji dakatarwar Abdulrasheed Bawa a matsayin shugaban riko na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, sai dai majiyarmu ta tabbatar da cewa Daraktan ayyuka na hukumar Abdulkarim Chukkol shi …
Read More »ABUBUWAN DA TALAKAWAN ZAMFARA KE BUKATA – NAFARU
HONARABUL BASHIR NAFARU, Talatar Mafara da ke cikin Jihar Zamafara ya bayyana irin abubuwan da talakawan Jihar ke bukata wajen sabuwar zababbiyar Gwamnati karkashin jagorancin Gwamna Dokta Dauda Lawal. Honarabul B Nafaru, ya ce bayan mika cikakkiyar godiya ga Allah madaukakin sarki da ya ba su wannan Gwamnatin, “abu na …
Read More »Uwa Ta Yi Garkuwa Da Diyarta, Ta Bukaci A Biya Ta Naira Miliyan Uku
.Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani Wata mata mai suna Rahama Sulaiman, mai shekaru 25, da laifin shirya garkuwa da ‘yarta ‘yar shekara shida (Hafsat Kabiru) ta kuma nemi tsohon mijin ta ya biya ta kudin fansa naira miliyan uku domin ta sako yarinyar. Kwamishinan ‘yan sandan …
Read More »Masarautar Kano: Har Yanzu Ba A Yanke Shawara Kan Matsayin Sabbin Masarautun Jihar Kano Ba
Daga Imrana Abdullahi Kamar dai irin yadda aka wayi gari a yau ranar Laraba ana ta yada maganganu a kan masarautun da tsohuwar gwamnatin ta kafa yasa Gwamnatin Jihar karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta fitar da sanarwar cewa Sabanin jita-jitar da ake yadawa a shafukan sada zumunta, gwamnatin Jihar …
Read More »Umar Ne Mukaddashin Shugaban EFCC
Daga Imrana Abdullahi Mohammed Umar, Daraktan Ayyuka, shi ne shugaban riko na Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa na (EFCC). Nadin nasa ya biyo bayan dakatarwar da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Abdulrasheed Bawa. Tinubu, a wata sanarwa da Daraktan yada labarai na ofishin sakataren gwamnatin tarayya, …
Read More »Tinubu Ya Dakatar Da Shugaban Hukumar EFCC
Shugaban tarayyar Najeriya Bola Tinubu ya dakatar da Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Willie Bassey ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da ya fita  Shugaba Bola …
Read More »Hukumar NAPTIP Ta Ceto Mutane 1200 Da Aka Yi Fataucinsu A Katsina
Daga Imrana Abdullahi Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta hukumar hana safarar mutane ta kasa (NAPTIP) ta ce ta ceto mutane kusan 1200 da aka yi musu fataucin mutane a yankin a cikin shekara guda da ta wuce. Rundunar ta kuma kama tare da hukunta wasu mutane 10 da ake …
Read More »Gwamnatin Jihar Katsina Ta Soke Duk Wani Filin Da Aka Bayar Ba Bisa Ka’ida Ba
Daga Imrana Abdullahi A cikin wata sanarwar da Gwamnatin Jihar Katsina ta fitar daga ofishin shugaban ma’aikata dauke da sa hannun Ado Yahaya,Daraktan kula da harkokin al’umma, sanarwar na dauke da kwanan wata ranar 6 ga watan Yuni, kuma mai dauke da lamba kamar haka 6/June/2023 da lamba KTS/HOS/S/70/VOLIII/400 sanarwar …
Read More »Buni Ya Jajantawa Wadanda Gobarar Kasuwar Bayan-Tasha Ta Yiwa Barna
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya bayyana matukar bakin cikinsa game da jin labarin afkuwar gobara da ta afku a kasuwar Bayan-Tasha (kasuwar Dubai) a daren ranar Jumu’a. A wata sanarwar manema labarai dauke da sa hannun mai taimaka masa kan …
Read More »
THESHIELD Garkuwa