Ba Dan Makarantar Da Aka Sace A Birnin Gwari – Kwamishina Aruwan Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana samun wadansu yara guda biyu Namiji da Mace da aka tsincesu cikin Daji suna gararamba. Su dai wadannan yara biyu masu suna Fatima Lawal mai shekaru 15 da kuma Adewale …
Read More »An Sace Yan Makarantar Firamare Da Malamansu A Birnin Gwari
An Sace Yan Makarantar Firamare Da Malamansu A Birnin Gwari Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa ta sake samun rahoton sace Yan Makaranta tare da Malamansu a karamar hukumar Birnin Gwari da ke Jihar kaduna. Kamar dai yadda Gwamnatin ta fitar da wani bayanin cewa ta samu …
Read More »Jami’an Tsaro Sun Samu Nasarar Hana Sace Mutane A Ikara Da Igabi
Jami’an Tsaro Sun Samu Nasarar Hana Sace Mutane A Ikara Da Igabi Mustapha Imrana Abdullahi Tsakanin daren jiya Asabar da kuma wayewar gari wadansu mutanen da ake zargin cewa yan bindiga ne suka kutsa kai cikin makarantar sakandare ta Gwamnati da ke Ikara, a karamar hukumar Ikara cikin Jihar Kaduna, …
Read More »Babu Batun Yin Sulhu Da Yan bindiga, Masu Satar Mutane – Aruwan
Babu Batun Yin Sulhu Da Yan bindiga, Masu Satar Mutane – Aruwan Mustapha Imrana Abdullahi Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na Jihar Kaduna Malam Samuel Aruwan ya kara jaddada batun cewa babu maganar yin sulhu da yan bindiga ko masu satar mutane suna karbar kudin fansa. Kwamishina Samuel Ariwan …
Read More »Gwamnan Bauchi Zai Ba NASENI Fili Domin Bunkasa Kimiyya Da Fasaha
Gwamnan Bauchi Zai Ba NASENI Fili Domin Bunkasa Kimiyya Da Fasaha Mustapha Imrana Abdullahi ….kasancewar hukumar NASENI a kan gaba wajen bunkasa fannin kimiyya da fasaha Gwamna Bala Muhammad Abdulkadir na jihar Bauchi ya bayyana cewa Gwamnatinsa za ta Samar da fili Mai fadin hekta 20, hahukumar da ke aikin …
Read More »Gwamna Zulum Ya Karbi Yan Gudunhijira Dubu Biyar Daga Kamaru
Gwamna Zulum Ya Karbi Yan Gudunhijira Dubu Biyar Daga Kamaru Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin da Gwamnatin Jihar Borno karkashin jagorancin Farfesa Babagana Umara Zulum take na ganin an dawo da yan Nijeriya gida daga kasar Kamaru a halin yanzu Gwamnan ya karbi yan Gudunhijira mutane dubu biyar (5000). An …
Read More »Gwamna Zulum Ya Dora Harsashin Ginin Tasha, Shaguna 593 Da Kasuwa Kan Kudi Naira Biliyan 2
Gwamna Zulum Ya Dora Harsashin Ginin Tasha, Shaguna 593 Da Kasuwa Kan Kudi Naira Biliyan 2 Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya Dora Harsashin ginin sabuwar Tashar Mota, shaguna dari 593 da kuma kasuwa irin na zamani dukkansu a kan kudi naira biliyan biyu. A …
Read More »GWAMNAN BAUCHI ZAI BADA AIKIN SABBIN TITUNA A KARAMAR HUKUMAR TORO.
GWAMNAN BAUCHI ZAI BADA AIKIN SABBIN TITUNA A KARAMAR HUKUMAR TORO. Gwamna Bala Muhammad Abdulkadir na jihar yabayanna kudirin Gwamnatinsa na bada ayyukan hanyoyi a karamar Hukumar Toro Wadda yatashi daga Gumau -Rishi-Tulu-Tama don samun aihin ingantaccen cigaba a wadannan yankuna. Gwamnan yabayanna hakane a lokacin da …
Read More »Zulum Na Kokarin Gano Sansanoni Da Yan Gudunhijira Na Karya
Zulum Na Kokarin Gano Sansanonin Karya Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ganin an tsaftace batun sansanonin yan gudunhijira Gwamnan Babagana Umara Zulum ya ziyarci sansanonin domin tabbatar da yawansu. Gwamnan ya kuma tabbatar da samun wadansu na Bogi dari 650. Da tsakar Daren ranar Lahadi ne, Gwamna Farfesa Babagana Umara …
Read More »Zan Sauka Daga Gwamnan Zamfara – Bello Matawalle
Zan Sauka Daga Gwamnan Zamfara – Bello Matawalle Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Muhamamdu Bello (matawallen Maradun) ya bayyana cewa a shirye yake ya sauka daga kujerar Gwamnan Jihar Zamfara in dai za a samu kwanciyar hankali da zaman lafiya mutanen Jihar su ci gaba da walwala kamar kowa. …
Read More »
THESHIELD Garkuwa