Gwamna Zulum Ya Lashi Takobin Gyara Tashar Lantarkin TCN Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya lashi Takobin ganin ya gyara tashar rarraba wutar lantarki domin taimakawa hukumar raba wutar lantarki ta kasa. Gwamna Babagana Umara Zulum ya kai ziyara ne a ranar Juma’a wurin tashar …
Read More »Allah Ya Yi Wa Sale Bayari Shugaban Gan Allah Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Sale Bayari Shugaban Gan Allah Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu na cewa Allah ya yi wa shugaban kungiyar Fulani ta Kasa Gan Allah Fulani Development Association Of Nigeria, ( GAFDAN) Alhaji Sale Bayari Bauran Wase rasuwa. Bayanin hakan na cikin wata sanarwar …
Read More »Allah Ya Yi Wa Tsohon Gwamnan Legas Lateef Kayode Jakande Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Tsohon Gwamnan Legas Lateef Kayode Jakande Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo- Olu, ya bayar da sanarwar rasuwar tsohon Gwamnan Jihar Legas Alhaji Lateef Kayode Jakande. Sanarwar da Gwamnan ya bayar na cewa ina sanar da rasuwar tsohon Gwamnan Jihar Legas da ya …
Read More »Yan Jarida Sun Ziyarci Wurin Da Ake Aik8n Samar Da Manyan Magudanan Ruwa Da Ke Mabera A Sakkwato
Yan Jarida Sun Ziyarci Wurin Da Ake Aik8n Samar Da Manyan Magudanan Ruwa Da Ke Mabera A Sakkwato A yarin wanda Injiniya Kabiru Shikkau ya jagoranta domin ganewa idanuwansu yadda aikin samar da Ingantattun magudanun Ruwa ke gudana a Unguwar Mabera ya yi nasarar ziyartar wurare kamar haka, …
Read More »Gwamna Zulum Ya Rabawa Jama’a Miliyan 80, Kayan Abinci Ga Mata Dubu 16 Yan Gudunhijira
Gwamna Zulum Ya Rabawa Jama’a Miliyan 80, Kayan Abinci Ga Mata Dubu 16 Yan Gudunhijira Mustapha Imrana Abdullahi Bayan kammala rabon makudan kudi tare da kayan abinci ga matan da suka dawo garin Gwoza daga gudun hijira, nan take Gwamnan ya kuma bayar da umarnin a sake gina gidajen malaman …
Read More »SANATA UBA SANI YA YI TIR DA KISAN MUTANE 19 A BIRNIN GWARI DA KAJURU
SANATA UBA SANI YA YI TIR DA KISAN MUTANE 19 A BIRNIN GWARI DA KAJURU Nasiru DanBatta Sanatan da ke wakiltar Kaduna Ta tsakiya a Majalisar Dattawan Nijeriya Sanata Uba Sani ya yi tir da harin da ‘yan bindiga suka kai kauyukan Kananan hukumomin Birnin Gwari da …
Read More »Gwamna Ganduje Ya Amince Za A Yi Muqabala Tsakanin AbdulJabbar Sheikh Nasiru Kabara Da Malaman Kano
Gwamna Ganduje Ya Amince Za A Yi Muqabala Tsakanin AbdulJabbar Sheikh Nasiru Kabara Da Malaman Kano Sakamakon wani zama na musamman da Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yi da malamai na dukkan bangarori, gwamnan ya amince za a yi Muqabala tsakanin AbdulJabbar Sheikh Nasiru Kabara …
Read More »Dan Wasan Shirin Kwana Chasa’in Ya Zama Shugaban Sashin Hausa A Kwalejin Ilimi
Daga Abubakar Sadiq Mohd, Zaria Sakamakon wasu canje canjen da aka gudanar a kwalejin ilmi ta tarayya da ke Zariya,Jihar kaduna Wanda a ciki ma har ya yi awon gaba da Shugaban kwalejin,Dokta Ango Abdullahi Kadan,yanzu haka shi kuma da ya daga cikin yan Wasan kwaikwayon na kayataccen shirin da …
Read More »Yan Bindiga Sun Halaka Mutum 1,Sun Sace Mata 2, Maza Uku Sun Harbi Biyu A Maska Jihar Katsina
Yan Bindiga Sun Halaka Mutum 1,Sun Sace Mata 2, Maza uku Sun Harbi Biyu A Maska Jihar Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Al’ummar garin Maska da ke karamar hukumar Funtuwa Jihar Katsina sun koka matuka sakamakon rashin tsaron da yake addabarsu lamarin da ya haifar masu da asarar rai da lafiyar …
Read More »Allah Ya Yi Wa Wakilin Muryar Amurka VOA Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Wakilin VOA Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar yan jarida ta kasa (NUJ) reshen Jihar Adamawa ta bayyana kaduwarta da samun labarin rasuwar daya daga cikin yayanta wakilin Muryar Amurka, Ibrahim Abdul’Aziz. Tsohon dan jarida wanda kafin rasuwarsa wakili ne na gidan rediyon muryar Amurka (VOA) kuma …
Read More »
THESHIELD Garkuwa