Wadanda Suka Sace Daliban Jami’a A Kaduna Sun Nemi Miliyan Dari Takwas (800) Imrana Abdullahi Bayanan da ke fitowa daga Jihar Kaduna na cewa Yan bindigar da suka sace dalibai 23 na jami’a mai zaman kanta a daren Jiya sun nemi a ba su kudin fansar naira miliyan dari Takwas. …
Read More »Yan bindiga Sun Kai Hari Jami’ar Greenfield Da Ke Kaduna
Yan bindiga Sun Kai Hari Jami’ar Greenfield Da Ke Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da ke fitowa daga Jihar Kaduna na cewa wadansu yan bindiga sun kai hari a Daren jiya ga jami’a mai zaman kanta ta Greenfield da kan hanyar Abuja daga cikin garin Kaduna. Bayanan da Gwamnatin Jihar …
Read More »Ban Taba Ganin Mai Kokarin Inganta Rayuwar Jama’a Kamar Bello Kagara Ba – Sardaunan Daneji
Ban Taba Ganin Mai Kokarin Inganta Rayuwar Jama’a Kamar Bello Kagara Ba – Sardaunan Daneji Mustapha Imrana Abdullahi Sardaunan Danejin Katsina Alhaji Sabi’u Sa’idu Mahuta ya bayyana nadin sarautar Sarkin Yakin Danejin Katsina a matsayin abin da ya dace. Sardaunan Danejin Katsina ya bayyana hakan ne a lokacin da yake …
Read More »Matsalar Manoma Da Makiyaya Ta Fi Ta Boko Haram
Matsalar Manoma Da Makiyaya Ta Fi Ta Boko Haram Imrana Abdullahi Sakamakon irin bazuwar da tashe tashen hankulan da ake samu tsakanin bangarorin Manoma da Makiyaya har ya fi matsalar da ke cikin Yakin da ake samu na Boko Haram Sarakuna, Manoma da Ma’aikatan Gwamnati duk su na da hannu …
Read More »Gwamna Zulum Zai Mayar Da Kananan Hukumomi 5 Manyan Birane A Jihar Borno
Gwamna Zulum Zai Mayar Da Kananan Hukumomi 5 Manyan Birane A Jihar Borno Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ganin al’ummar da ke zaune a kananan hukumomi biyar cikin Jihar Borno sun zama manyan biranen da za a iya yin alfahari da su ko’ina a fadin duniya Gwamna Farfesa Babagana Umara …
Read More »Muna Neman Taimakon Kungiyoyi, Masu Hannu Da Shuni – Iyayen Yara
Muna Neman Taimakon Kungiyoyi, Masu Hannu Da Shuni – Iyayen Yara Mustapha Imrana Abdullahi Iyayen Yara dalibai da yan bindiga suka sace a babbar makarantar koyon aikin Gona da sanin ilimin Gandun daji ta Gwamnatin tarayya da ke Afaka karamar hukumar Igabi cikin Jihar Kaduna sun koka game da halin …
Read More »Jaridar Shield online Ta Karrama Adamu Mohammad Gidado Gishirin Ma’aurata
Jaridar Shield online Ta Karrama Adamu Mohammad Gidado Gishirin Ma’aurata Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin jaridar shield da Garkuwa da ake wallafawa a yanar Gizo a Turanci da hausa da kuma a takarda da suke aikin binciko ainihin mutanen da suka yi fice wajen inganta rayuwar al’umma ko dai ta …
Read More »Talban Danejin Katsina Kalubale Ne A Gare Ni – Labiru Musa Kafur
Talban Danejin Katsina Kalubale Ne A Gare Ni – Labiru Musa Kafur Mustapha Imrana Abdullahi Talban Danejin Katsina Alhaji Labiru Musa Kafur ya bayyana cewa ana ba mutane Sarauta ne sakamakon irin kokari da jajircewa da suke yi wajen ci gaban al’umma. Duk da yake ba kasafai ake samun mutum …
Read More »Ina Jin Cewa Wani Kalubale Ne A Gabana – Sardaunan Danejin Katsina
Ina Jin Cewa Wani Kalubale Ne A Gabana – Sardaunan Danejin Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Sabi’u Sa’idu, shi ne sabon Sardaunan Danejin Katsina Hakimin Mahuta na farko da aka nada a ranar Lahadin da ta gabata a garin Mahuta. Sabon Sardaunan ya bayyana wannan nadin …
Read More »An Sako Dalibai 5 Daga Cikin 39 Da Aka Sace A Kaduna
An Sako Dalibai 5 Daga Cikin 39 Da Aka Sace A Kaduna Imarana Abdullahi Dalibai biyar daga cikin jimillar guda 39 da aka sace aka kuma yi Garkuwa da su a halin yanzu sun samu kubuta daga yan bindigar. Daliban na makarantar koyon aikin Gona da Gandun daji da ke …
Read More »
THESHIELD Garkuwa