An Saki Malami Da Matarsa Da Yan Bindiga Suka Sace A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa an sami nasarar kubutar da Malamin addinin Kirista Emmanuel Ego Bako da aka sace a ranar Juma’a da Yamma tare da matarsa Cindy Bako da aka sace. Shi dai …
Read More »An Sace Wani Malamin Addinin Kirista A Jema’a
An Sace Wani Malamin Addinin Kirista A Jema’a Mustapha Imrana Abdullahi Jami’an tsaro sun kawo wa Gwamnatin Jihar Kaduna rahoton sace wani Malamin addinin Kirista mai suna Emmanuel Egoh Bako tare da matarsa Cindy Bako a karamar hukumar Jema’a. Bayanin hakan na cikin wata takardar sanarwa da ke dauke da …
Read More »Yan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da Fashi Mutane 13 A Katsina
Yan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da Fashi Mutane 13 A Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Rundunar yan Sanda ta kasa reshen Jihar Katsina ta bayyana nasarar kama wadansu mutanen da suka addabi Jihar da fashi da makami da sauran aikata miyagun ayyukan su 13. Rundunar dai ta bayyana hakan …
Read More »Allah Ya Yi Wa Mahaifin Kwankwaso Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Mahaifin Kwankwaso Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanai da muke samu daga Jihar Kano na cewa Allah ya yi wa mahaifin tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso Marigayi Alhaji Musa Sale Kwankwaso kafin rasuwarsa shi ne Hakimin Madobi, ya kuma rasu ne a Daren Jiya. …
Read More »Wata Kotu Ta Saki Olise Metu Na PDP
Wata Kotu Ta Saki Olise Metu Na PDP Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da suke fitowa daga bangaren jam’iyyar PDP na bayanin cewa tsohon kakakinta Olise metu yanzun nan ya fito daga gidan Yari. Kamar dai yadda muka samu labarin cewa kotun ta yi a sake shari’ar. Zamu kawo maku karin …
Read More »Allah Ya Yi Wa Tsohon Mataimakin Mai Bayar Da Shawara A Fadar Shugaban Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Tsohon Mataimakin Mai Bayar Da Shawara A Fadar Shugaban Rasuwa Kamar yadda muka samu bayani daga Jihar Kaduna a yau ne Allah ya yi wa Ambasada Adamu Muhammed rasuwa . Kafin rasuwar Ambasada Adamu Muhammed shi ne ya yi wa tsofaffin shugabannin Nijeriya guda hudu aiki …
Read More »Gwamna Zullum Ya Bankado Ma’aikatan Bogi Dubu 22, 556
Gwamna Zullum Ya Bankado Ma’aikatan Bogi Dubu 22, 556 Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum na ganin an tsaftace jadawalin biyan Albashi daga yan Bogi masu karbar dimbin albashin jama’a da sunan yi wa Jihar aiki a halin yanzu Gwamnatinsa ta bankaɗo malaman bogi …
Read More »Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda aka samu sanarwa daga Nuruddeen Lemu a madadin iyalan Shaikh Dokta Ahmad Lemu cewa Allah ya yi masa Rasuwa a safiyar yau a garin Minna na Jihar Neja a tarayyar Nijeriya. Kamar dai yadda sanarwar ta bayyana …
Read More »Za A Fara Karbar Kudin Ajiyar Aikin Hajji A Ranar Litinin – Hannatu Zailani
Za A Fara Karbar Kudin Ajiyar Aikin Hajji A Ranar Litinin – Hannatu Zailani Mustapha Imrana Abdullahi Hukumar kula da aikin Hajji ta Jihar Kaduna karkashin jagorancin Hajiya Hannatu Zailani ta bayyana cewa daga ranar Litinin mai zuwa hukumar za ta fara karbar kudin ajiyar aikin Hajjin bana, wato na …
Read More »An Saki Dukkan Daliban Makarantar Kankara – Masari
An Saki Dukkan Daliban Makarantar Kankara – Masari Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana cewa an saki baki dayan Daliban da aka kwashe daga makarantar sakandare ta garin Kankara cikin Jihar Katsina. Gwamna Masari ya bayyana hakan ne a cikin wata tattaunawa da ya …
Read More »
THESHIELD Garkuwa