Idan Aka Ki Bin Doka Zamu Koma Gidan Jiya – El – Rufa’I Mustapha Imrana Abdullaho Gwamnan Jihar Kaduna ya bayyana cewa idan aka ki bin dokar yin taro, cinkoso a wurare da kasuwanni, rashin bin doka a wurin sayar da abinci da sauran ka’idoji zamu koma gidan jiya na …
Read More »An Samu Yan Takara Masu Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi A Kano
An Samu Yan Takara Masu Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi A Kano Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ganin an tace harkokin siyasa daga masu shan kwayoyi a zaben da za a yi na kananan hukumomi a Jihar Kano yasa Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA ta yi gwajin …
Read More »Gwamna Ganduje Ya Jajantawa Mutanen Danbatta Game Da Mutuwar Mutane 16
Gwamna Ganduje Ya Jajantawa Mutanen Danbatta Game Da Mutuwar Mutane 16 Mustapha Imrana Abdullahi “Hakika mun Kadu tare da dimaucewa game da jin wani mummunan labarin mutuwar wadansu mutane Goma 16 yan asalin Danbatta da suke dawowa Kano daga Abuja a kan hanyarsu ta dawowa daga babbar hanyar Abuja – …
Read More »Gwamnatin Masari Ba Ta Hana Yin Amfani Da Dandalin Sada Zumunta Ba
Gwamnati Massri Ba Ta Hana Yin Amfani Da Dandalin Sada Zumunta Ba Mustapha Imrana Andullahi Gwamnatin Jihar Katsina Ba Ta Hana Yin Amfani Da Dandali Sada Zumunta Ga Ma’aikata Ba Wata takardar da ake ta yadawa a dandalin Sada zumunta na yanar Gizo ya jawo hankalin Gwamnatin Jihar katsina kan …
Read More »GWAMNAN BAUCHI YA RABA KEKE NAPEP DA MOTOCI
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamna Bala Muhammad Abdulkadir na Jihar Bauchi ya sake raba keke NAPEP guda dari 655 a karo na biyu da Motocin Sufuri 154 don inganta yanayin harkan Sufuri a jihar. Gwamnan a lokacin da yake raba kayan a Bauchi, ya ce wannan raba Ababen hawa na daya’ …
Read More »Har Yau Babu Labari Game Da Babawuro Tofai
Mustapha Imrana Abdullahi Tun da masu Garkuwa da mutane suka kama dan uwan ministan aikin Gona mai suna babawuro Tofai ya zuwa yanzu dai babu wani labari a game da inda yake ko wani muhimman sahihin bayani a kan hakan. Babawuro Tofai dai shi ne mai rikon …
Read More »Babbar Kotun Tarayya Da Ke Abuja Ta Tura Sanata Ndume Gidan Yari
Babbar Kotun Tarayya Da Ke Abuja Ta Tura Sanata Ndume Gidan Yari Mustapha Imrana Abdullahi Babbar Kotun tarayya ta bayar da umarnin kai Sanata Ali Ndume gidan maza da ke Unguwar Kuje Abuja saboda kasawar sanatan ya kawo mutum da kotun ke nema. Shi dai Sanata Ali Ndume ya tsayawa …
Read More »An Sace Shugaban APC Na Jihar Nasarawa
An Sace Shugaban APC Na Jihar Nasarawa Imrana Abdullahi Bayanan da soke fitowa daga Jihar Nasarawa na cewa wadansu mutane da suka kutsa kai gidan Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Nasarawa Mista Philip Shekwor sun yi awon gaba da shi. Kwamishinan Yan Sanda Mista Bola Longe ya tabbatar da faruwar …
Read More »Za Mu Ci Gaba Da Taimakawa Wasanni – GM GAC
Daukar Nauyin Wasanni Halayyar Mu Ce a Kamfanin GAC Fitaccen kamfanin motoci na GAC ya bayar da tabbacin cewa za su ci gaba da taimakawa harkokin wasanni a Nijeriya, saboda halayyar kamfanin GAC. Janar manaja mai kula da harkar kasuwanci na kamfanin motocin GAC, Jubril Arogundade ne ya bayyana hakan …
Read More »Operatives Rescued Two persons from bandits around Rigasa link road
Security Update:- Operatives Rescued Two persons from bandits around Rigasa link road The security agencies have informed the Kaduna State Government that they have repelled armed bandits on Friday night in Igabi local government area. According to the agencies, the armed bandits ambushed troops and security operatives patrolling Rigasa-Link Road …
Read More »
THESHIELD Garkuwa