Daga, Bashir Bello, Majalisa Abuja. Sanata Mohammed Ali Ndume ya bayyana kudirin da ya kawo a majalisar Dattawa da cewa ya na nufin ayi wa dokar safara da shan miyagun kwayoyi ne ingantacciyar kwaskwarimar da za ta dace sosai domin kasa ta ci gaba. Sanata Ali Ndume …
Read More »Samar Da Tashar Jirgin Ruwa Ta Funtuwa Ci Gaba Ne – Dangaladima
Daga Imrana Abdullahi Kwamandan rundunar hukumar kula da shigi da ficen kayayyaki ta tarayyar Najeriya kwastan na Jihar katsina, S K Dangaladima, ya bayyana tashar Jirgin ruwa ta kan tudu da aka bude a garin Funtuwa a matsayin wani al’amari na ci gaban arewa da kasa baki daya. S K …
Read More »Saving Nigeria’s Green Heritage: Environmental Journalist Leads Fight Against Plant Extinction
Ibrahima Yakubu, a Nigerian environmental journalist, stands as a steadfast guardian of native trees, striving to shield them from the precipice of extinction. With unwavering dedication, he endeavors to preserve and protect various indigenous plant species, threatened by the relentless tide of human activity. For years, Yakubu has been …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Biya Tsofaffin Ma’aikata Bashin Hakkokinsu Na Barin Aiki
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya biya tsofaffin ma’aikatan jihar bashin haƙƙoƙin su na barin aiki, wato Garatuti, wanda suka biyo tun na shekarar 2011, kuɗaɗen da suka haura Naira Biliyan Huɗu. Ma’aikatan jiha da na Ƙananan Hukumomin jihar da su ka bar aiki, ba su samu haƙƙoƙin su ba …
Read More »Dalilin Da Yasa Na Gabatar Da Kudirin Masu Aikatau – Sanata Babangida Hussaini
Daga Bashir Bello, Majalisa Abuja. Sanata Babangida Hussaini, shugaban kwamitin gyaran hanyoyin Gwamnatin tarayya a majalisar Dattawa ta kasa ya bayyana dalilan da suka Sanya ya gabatar da kudirin masu Aikatau a gidajen jama’a a gaban majalisar domin daukar mataki. Sanata Babangida Hussaini ya bayyana hakan ne jim kadan …
Read More »Kasar Noma Ta Funtuwa Ta Fi Ta Ko’ina Kyau – Lawal Yaro Manaja
…muna murnar samun tashar Jiragen ruwa ta kan tudu a Fintuwa Wani dan kasuwa kuma dan kishin kasa Alhaji Lawal Yaro Manajan A A Albasu ya bayyana samun tashar Jiragen ruwa ta kan tudu da aka samu a Funtuwa a matsayin wani gagarumin ci gaban da zai taimakawa Jihar Katsina …
Read More »Samun Mai Ya Kashe Mana Zuciya Da Arzikin Arewacin Najeriya – Sanata Angoshi
Daga, Bashir Bello, Majalisa Abuja. Sanata Mohammed Ogoshi Onawo mai wakiltar Nasarawa ta Kudu a majalisar Dattawa ta kasa, ya bayyana cewa samun mai da kuma mayar da hankali a kansa da aka yi ya kashe wa jama’a da yawa zuciya da kuma tattalin arziki. Sanata Mohammed Ogoshi Onawo, …
Read More »Harkar Musulunci Ta Kai Ƙarar Uba Sani, Kwamishinan Ƴan Sandan Kaduna Kan Kashe Masu Muzahara Bakwai
Daga Zailani Mustapha Dandalin Resource Forum na Harkar Musulunci a Nijeriya a ƙarƙashin jagorancin Shaikh Ibraheem Zakzaky, ta kai ƙarar Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani da Kwamishinan ƴan Sandan jihar Mista Ali Audu Dabigi dangane da kisan gillar da suka yi wa mutum bakwai masu muzaharar lumana …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Amince Da Kafa Hukumar Tsara Tattalin Arzikin Jihar Zamfara
A ƙoƙarin sa na inganta rayuwar al’umma, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da kafa Hukumar Tsara Tattalin Arziki a jihar. Gwamnan ya jagoranci wani zama na musamman na Majalisar Zartarwa ta Jihar Zamfara a ranar Alhamis a zauren majalisar da ke gidan gwamnati a Gusau. A wata sanarwa …
Read More »Za Mu Ci Gaba Da Yin Aiki Da Hukumomi Da Cibiyar Nazarin Tsaro Ta Kasa – Gwamna Dauda Lawal
A wani yunƙuri na kawo ƙarshen ta’addanci, Gwamna Dauda Lawal ya jaddada aniyar gwamnatin sa na haɗa kai da hukumomin tsaro da suka haɗa da Cibiyar Nazarin Tsaro ta Ƙasa (NISS) don magance matsalar rashin tsaro a Jihar Zamfara. A ranar Larabar da ta gabata ne tawagar manyan jami’ai masu …
Read More »
THESHIELD Garkuwa