A kokarin ganin ya inganta rayuwar al’ummar Jihar da suka hada da dukkan masu kasuwanci da sauran jama’ar Jihar baki daya Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta fara biyan mafi ƙarancin albashi na Naira Dubu Talatin a wata mai zuwa na Yuni. …
Read More »RA’AYI: Alaƙanta Taron Tsoffin Gwamnonin APC Na Zamfara Da Matsalar Tsaro, Alamu Ne Na Yaudara
Daga Jibo Magayaki Jamilu PhD (fcism, fcipdm, fpmc) Na karanta wani abin takaci a wata sanarwar manema labarai da Sakataren yaɗa Labarai na Jam’iyyar APC na Zamfara, Yusuf Idris Gusau ya fitar, wanda ya fitar dangane da taron tsofaffin gwamnonin huɗu da suka gudanar a kwanakin baya. A wani …
Read More »An Shirya Taron Fadakar Da Matasa Illar Shaye Shaye A Rayuwarsu
Daga Imrana Abdullahi Kungiyar Tabbatar da Zaman Lafiya da inganta harkokin rayuwa mai suna (Global Peace and Life Rescue Initiative) sun shiryawa matasa masu ta’ammali da miyagun kwayoyi taron fadakarwa da kuma tattaunawa na kwanaki biyu a karamar hukumar Kaduna ta Arewa a Jihar kaduna. Kungiyar tare da hadin …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Raboon Kayan Abinci Ga Magidanta A Zamfara
Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon tan 42,000 na kayan abinci daban-daban ga marasa galihu a Zamfara. An gudanar da bikin ƙaddamarwar ne a ranar Litinin a ofishin Kwamishinan Harkokin Jinƙai na Jihar Zamfara da ke Gusau, babban birnin jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun …
Read More »An Nada Farfesa Kailani Muhammad Sarautar Okuku Ogu Na Kasar Igbo
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon kokarin taimakawa jama’a da aikin tukuru ya sa al’ummar Ibgo sula nada Farfesa Injiniya Kailani Muhammad sarautar Okuku Ogu na kasar Igno wato mai taimakon al’umma a koda yaushe Dare da rana safiya da maraice da nufin samun ingantacciyar al’ummar da za ta dogara da …
Read More »Muna Goyon Bayan Sanya Dokar Ta Baci A Zamfara – Abdullahi Ciroma
Wani dan kasuwa daga Jihar Kano Alhaji Abdullahi Yahaya Ciroma ya bayyana cikakken hadin kansa da goyon baya ga kokari da kiraye kirayen da wadansu mutane ke yi na a Sanya dokar ta baci da nufin inganta harkokin tsaron lafiya da dukiyar jama’a a Jihar Zamfara. Abdullahi Yahaya Ciroma ya …
Read More »Dalilin Zuwan MACBAN Majalisar Wakilai Shi Ne – Ibrahim Almustapha
Bashir Bello Majalisar Abuja Dan majalisar wakilan Najeriya Honarabul Ibrahim Mustapha Aliyu, shugaban kwamitin alternate education ya bayyana dalilin da ya sa yayan kungiyar Filani ta kasa MACBAN suka kawo ziyara majalisar domin su bayyana korafinsu kan batun hade hukumar kula da ilimin yayan makiyaya da masunta da hukumar ilimin …
Read More »Muna Samun Gagarumar Nasara Kan ‘Yan Bindiga A Zamfara, Babu Inda Aka Sace Mutum 500 -Hedikwatar Tsaro
Hedikwatar tsaro ta ƙasar nan (DHQ) ta bayyana cewa tana samun Gagarumar nasara a yaƙin da ta ke yi da ‘yan Bindiga a jihar Zamfara, inda kuma ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa, cewa wai an sace mutum 500 a Ƙaramar Hukumar Zurmi ta jihar, ta ce, wannan ƙarya …
Read More »Ya Dace Yan Adawar Siyasa Su Yi Wa Tunubu Godiya – Farfesa Kailani Muhammad
…tattalin arziki na samun ci gaba kwarai Daga Imrana Abdullahi An bayyana tattalin arzikin Najeriya a matsayin wanda ke samun gagarumin ci gaban karuwa da karbuwa a tsakanin al’ummar duniya baki daya. Farfesa Kailani Muhammad ne ya bayyana hakan a lokacin da yake ganawa da manema labarai a garin Abuja. …
Read More »RASHIN TSARO: GWAMNA LAWAL YA YABA WA ƘOƘARIN JAMI’AN TSARO A KAN ‘YAN BINDIGA, YA KUMA JAJANTA WA AL’UMMOMIN DA ABIN YA SHAFA
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjna wa ƙoƙarin jami’an tsaro na haɗin gwiwa game da sabbin hare-hare da nasarorin da su ke samu a kan ‘yan bindiga a jihar. A ƙarshen makon da ya gabata, rundunar sojojin ƙasar nan ta aika da wasu ƙarin jami’an ta, a wani …
Read More »
THESHIELD Garkuwa