Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin tsananin rayuwa da ta haifar da cakudewar al’amura a birane da karkarar daukacin tarayyar Najeriya yasa kungiyar kwadagon kasar ta fitar da wata sanarwar tsunduma yajin aikin sai illa masha Allahu wato kamar dai yadda masu iya magana ke cewa sai Baba ta gani. Kamar …
Read More »Tinubu Ya Karrama Hajiyar Da Ta Mayar Da Dala 80,000 Da Ta Tsinta
Daga Imrana Abdullahi Hajiyar Jihar Zamfara, Hajiya Aishatu Yan Guru Bungudu Nahuche, wadda ta nuna gaskiya ta mayarwa mai gida dala 80,000 (kwatankwacin Naira miliyan 60) a yayin da take gudanar da aikin hajjin Bana a kasar Saudiyya. Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne zai karrama ta. Shugaban …
Read More »Kudirin Majalisar Wakilai Ta Goma (10)
Domin samar da ci gaba, wadata da kuma hada kai a fadin Najeriya, majalisar wakilai ta 10 ta fitar da kudirorin ta guda shida. Shugaban kwamitin wuccin gadi kan kudirorin majalisa, Honarabul Julius Ihonvbere ya sanar da kudirina ranar Litinin a Abuja. Ya zayya na su kamar haka da suka …
Read More »GOBE ZA A CI GABA DA SAURAREN KARAR GWAMNA A KADUNA
Daga Imrana Abdullahi A ci gaba da sauraren karar da dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar PDP ya shigar Alhaji Isa Ashiru Kudan ya na kalubalantar zaben Gwamnan da hukumar zabe ta ce Uba Sani na Jam’iyyar APC ya yi nasara. A yau dai ranar Litinin 24 ga watan …
Read More »Batun Ba Mutane Kudi Naira Dubu 8,000 Duk Wata Yaudara Ce – Gwamnan Kaduna
…Mafi Yawan Mutanen Karkara A Arewa Ba Su Da Asusun Ajiya Daga Imrana Abdullahi “Kusan kashi 70 zuwa 75 cikin 100 na mutanen karkara a Arewa maso Yamma ba su da kudi gaba daya. Za ku je ku duba, wadannan mutanen da muke magana a kansu mutane ne masu muhimmanci …
Read More »Za Mu Inganta Harkar Karatun Almajiranci – Shaikh Abdulrahman
Daga Imrana Abdullahi Shaikh Abdulrahman Zakariyya Usman, babban mataimaki na musamman ga Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya jaddada manufa da kudirin Gwamnatin na taimakawa harkar al’majiranci domin samun ingantaccen ci gaban da ake bukata wajen gina al’umma, domin za mu mayar da komai ya zamo dai dai da …
Read More »TA MAYAR DA NAIRA MILIYAN SAMA DA 50 Da TA TSINTA
DAGA IMRANA ABDULLAHI GA WATA BAIWAR ALLAH NAN DA KE AIKI A OTAL DIN Eko A LEGAS MAI SUNA Mary Ngozi Jekwaaru, DA TA MAYAR WA DA WANI KWASTOMANSU KUDINSA DA YA RASA INDA YA SANYA SU ZUNZURUTUN KUDIN DA SUKA KAI NAIRA MILIYAN 59, 475, KIMANIN DALAR AMURKA DUBU …
Read More »BA MU DA SHAKKA A KAN KOTU NAN MA’AIKATAR SHARI’A TA JIHAR KADUNA – LAUYA MARCUS BOBAI
Lauyan Gwamnati a Jihar Kaduna Joseph Marcus Bobai, ya bayyana cewa ba tare da wata shakka ko ga ma’aikatar shari’a ko Kotun da ke sauraren karar da suka shigar ta kisan kai da ake yi a halin yanzu A matsayina na lauyan Gwamnatin Jihar Kaduna kuma a tare …
Read More »AYYUKA/ SHIRIN DA AKA YI A KARAMAR HUKUMAR FASKARI KARKASHIN MULKIN GIDAN JIGAWA RT. HON. AMINU BELLO MASARI
….kamar yadda kwamared Bashir Ya’u Mai taimakawa a kan harkokin yada Labarai, Shugaban Dandalin Fadakarwa Kan Yada Labarai na Jahar Katsina, ya rubuta domin al’umma su san irin yadda tsohuwar Gwamnatin aiwatar da ayyukan raya jama’a. 1. Gina sabuwar makarantar sakandare ta gwamnati a kadisau 2. Gina gine-gine na wucin …
Read More »Mun toshe kofofin da kudaden gwamnati ke zurarewa – Dikko Radda
Daga Imrana Abdullahi GwamnanJihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ce Gwamnatinsa, na yin iyakacin bakin kokarinta domin ganin sun tsare Amanar jama’a da aka Dora masu. Gwamna Dokta Dikko Umar Radda ya ci gaba da bayanin cewa tun hawansu bisa karagar mulki, suke ta kokarin kawo tsarin toshe duk …
Read More »
THESHIELD Garkuwa