Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa ayyukan samar wa al’umma mafita da gwamnatinsa ke yi na samun tagomashi sosai, kuma an samu gagarumin sakamako cikin shekara guda. Gwamnan ya ƙaddamar da manyan ayyuka a Ƙananan Hukumomi takwas, wanda aka fara a Ƙaramar Hukumar Gummi a ranar Lahadi, 27 …
Read More »Muna Fata Allah Ya Inganta Najeriya – Sanata Kawu Sumaila
Bashir Bello Majalisa Abuja Sanata Abdultahman Kawu Sumai’la ya bayyana bukatar da ake da ita ga yan Najeriya da su rika Sanya kishin kasa da tsoron Allah a cikin zukaransu a wajen aiwatar da dukkan komai da nufin ci gaban kasa da kowa ke bukata. Sanata Kawu Sumai’la ya bayyana …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Kaddamar Da Manyan Ayyuka A Bakura Da Maradun
A ci gaba da gudanar da bukukuwan cika shekara ɗaya a karagar mulkin jihar Zamfara, ranar Litinin ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da wasu manyan ayyuka guda biyu a Ƙananan Hukumomin Bakura da Maradun da ke yankin Zamfara ta Yamma. Ƙaddamarwar na ɗaya daga cikin manyan ayyukan da Gwamnatin …
Read More »Shekara Ɗaya A Ofis: Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Muhimman Ayyuka A Wasu Ƙananan Hukumomin Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da wasu muhimman ayyuka a Ƙananan Hukumomin Gummi, Bukkuyum da Maru. Gwamnatin jihar ta zayyana jerin ayyuka da aka fi sani da ‘Ayyukan Ceto Zamfara’ don tunawa da shekara ɗaya na gwamnatin Dauda Lawal a kan mulki. A wata sanarwa da mai …
Read More »TSARO A ZAMFARA: JADAWALIN IRIN ƘOƘARIN DA GWAMNA DAUDA LAWAL YA YI CIKIN SHEKARA ƊAYA
Daga Suleiman Bala Idris Mayu 29, 2023 A wannan rana ne aka rantsar da Dauda Lawal a matsayin Gwamnan Jihar Zamfara Yuni 1, 2023 A wannan rana, Gwamna Dauda Lawal a matsayin sabon gwamna, ya amshi rahoton halin da ake ciki daga shugabannin ɓangarorin tsaro na Jihar Zamfara. Yuni …
Read More »RIKICIN MASARAUTA : KUNGIYOYIN SAMARI A KANO SUN YI JERIN GWANO CIKIN LUMANA DA ADDU’O’I DAN ROKON GWAMNATIN KANO DA TA BI DOKA
Abdullahi Hayin Fago Wasu kungiyoyin samari karkashin Youth for Peace Initiative (YOPI) sun yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta yi gaggawar girmama umarnin kotun da ta ce sauke Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ba a yi shi bisa daidai ba. Sun ce zaman lafiya na tabbata …
Read More »Allah Ya Yi Wa Kanin Gwamnan Jihar Kaduna Mukhtar Lawal Isma’il Rasuwa
Daga Imrana Abdullahi Bayanin da muke samu daga Jihar Kaduna na bayanin cewa Allah ya yi wa Ƙanin Gwamnan Jihar Kaduna Malam Uba Sani Alh Mukhtar Lawal Isma’il Rasuwa Sanadiyyar Haɗarin Mota Daga Zaria Zuwa Kaduna. Kafin rasuwarsa dai mutum ne mai ilimin Sani da hada Magunguna na Bature …
Read More »Za Mu Ci Gaba Da Bayar Da Tallafi Ga Dakarun Da Ke Yaki Da Yan bindiga – Gwamna Dauda Lawal
Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na bayar da ƙarin tallafi ga dakarun da ke yaƙi da ’yan bindiga a Zamfara. A ranar Alhamis ne gwamnan ya jagoranci zaman Majalisar Tsaro ta Jihar Zamfara a fadar gwamnati da ke Gusau, babban birnin jihar. A wata …
Read More »Dalilin Da Yasa Na Gabatar Da Kudirin Mata Masu Juna Biyu Da Bayan Haihuwa – Dan Abba Shehu
Bashir Bello Majalisar Abuja Honarabul Dan Abba Shehu dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazabar Zaki a Jihar Bauchi da ke arewacin tarayyar Najeriya ya bayyana cewa a halin da ake ciki a yanzu a kasar tarayyar Najeriya babu masu shan wahala kamar matan da aka mutu aka barsu …
Read More »Muna Bukatar Makarantar Koyar Da Kiwon Kifi A Nasarawa – Sanata Aliyu Wadada
Daga. Bashir Bello, Majalisa Abuja Sanata Aliyu Wadada daga Jihar Nasarawa ya bayyana bukatar al’ummarsa na a sama masu da katafariyar makarantar koyon kiwon kifi domin bunkasa tattalin arzikin Jihar da kasa baki daya. Kasancewar Jihar na da arzikin manyan Kogunan da suke da wadataccen ruwan da za …
Read More »
THESHIELD Garkuwa