Daga Imrana Abdullahi Bayanan Da muke samu a cikin sanarwar da Gwamnati ta fitar na jerin sunayen masu yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yakin neman zabe na tabbatar da cewa ministan kula da ma’aikatar gidaje da raya yankunan karkara Injiniya Muttaqha Rabe Darma ne zai yi wa …
Read More »An Nada Abdul’aziz Yari Daraktan Kamfe Na Tinuna
Daga Imran a Abdullahi Bayanan Da muke samu daga Abuja babban birnin tarayyar Najeriya na cewa an nada Samata Abdul’aziz Abubakar Yari a matsayin babban Daraktan Janar na shugaba Bola Ahmed Tinubu domin tunkarar zaben shekarar 2027 mai zuwa. An kuma ruwaito cewa an bayyana sunan Sanata Adam Oshiomhole a …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Samu Lambar Yabo Ta Jaridar BLUEPRINT Kan Kula Da Dukiyar Al’umma Da Gaskiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu lambar yabo ta jaridar Blueprint ta 2026 kan Ingantaccen Gudanar da Dukiyar Al’umma da Gaskiya, saboda yadda aka yaba da salon tafiyar da albarkatun gwamnati da kuma ƙoƙarinsa na tabbatar da gaskiya da riƙon amana a mulkin jihar. Gwamnan ya karɓi kyautar …
Read More »Allah Ya Yi Wa Tumbuleke Dan Hajiya Rasuwa
Daga Imrana Abdullahi Bayanan Da muke samu daga cikin garin Kaduna na cewa Allah ya yi ma Alhaji sani Gwarzo, da aka fi sani da Tumbuleke Dan Hajiya Rasuwa yau din nan za’a yi jana’izarsa a Gidansa da ke Layin Adamawa cikin Garin Kaduna a yau ranar sha daya …
Read More »Gwamnan Zamfara Na Cikin Tawagar Da Za Ta Wakilci Nijeriya A Taron Zuba Jari Na Kanada-Afirka
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, tare da wasu gwamnoni da Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa za su wakilci Nijeriya a taron ƙoli na Kanada-Afirka kan hanyoyin zamani na tattalin arziki da za a gudanar a Toronto. Taron zuba jari na farko na irin sa zai gudana ne daga ranar …
Read More »HARIN ’YAN BINDIGA: Gwamna Lawal Ya Ziyarci Bungudu, Ya Sake Jaddada Matsayar Gwamnatinsa Kan Yaƙi Da Ta’addanci
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake nanata cewa gwamnatinsa ba za ta taɓa shiga tattaunawa ko yin sulhu da ‘yan bindiga da sauran masu aikata laifuka ba, yana mai jaddada cewa za ta ci gaba da ɗaukar duk matakan da suka dace domin murƙushe matsalar rashin tsaro a …
Read More »Shugaban Jam’iyyar Lebo Ta Bukaci Yan Siyasa Da Su Guji Yin Kalaman Batanci
…Ta taya Sanata Jonah Jang Murnar Cika Shekaru 80 SHUGABAN Jam’iyyar Lebo (LP) ta Kasa, Sanata Nenadi Usman, ta yi kira ga shugabannin siyasa da su guji fushi su kuma mayar da zaben 2027 a matsayin gasa ta ra’ayoyi, ba yaki ba. Usman ta fadi haka ne a garin Jos, …
Read More »RIKICIN ZAƁEN ƊAN TAKARAR GWAMNAN JIHAR KADUNA
SANARWAR MANEMA LABARAI 23 ga Yuli, 2026 A ranar Talata, 21 ga Yuli, 2026, wasu zaɓaɓɓun mambobin Kwamitin gudanarwa na Jiha (SWC), tare da shugaban karamar hukuma guda ɗaya da shugaban mazabar Kwarbai “B”, sun gudanar da zama a Abuja domin tattauna rikicin siyasa da …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Halarci Taron Farko Na Liyafar Ƙungiyar ‘Yan Jaridun Fadar Shugaban Ƙasa
Gwamnan Jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal, ya halarci taron cin abincin dare na farko da Ƙungiyar ‘Yan Jaridun Fadar Shugaban Ƙasa ta shirya, wanda aka gudanar a daren Alhamis a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja. A yayin taron, Gwamna Dauda Lawal ya samu damar sanya wa Shugaban Ƙasa, …
Read More »Gwamna Uba Sani Ya Raba wa Mutanen Alhuhuda Filayen 92 A Zariya
Daga Imrana Abdullahi A wani babban taron da aka yi a dakin taron makarantar Sakandare ta Alhudahuda da ke cikin birnin Zariya Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ta hannun Darakta Janar na ma’aikatar filayen jihar Kaduna KADGIS Dokta Bashir Garba Ibrahim ya mikawa mutane Casa’in da biyu, (92) …
Read More »
THESHIELD Garkuwa