Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban Kwamitin tsaro a Jihar Zamfara Dokta Sani Abdullahi Shinkafi Wambai, ya bayyana cewa matsalar tsaron da Jihar Zamfara ke fama da shi na hana Gwamna Muhammad Bello Matawalle Bacci saboda da tsananin damuwar da yake yi game da lamarin. Dokta Sani Abdullahi ya bayyana hakan ne …
Read More »Yin Aikin Ba Sani Ba Sabo Zai Magance Matsalar Tsaron Jihar Zamfara
Mustapha Imrana Abdullahi Wani fitaccen mai fafutukar kare hakkin jama’a Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayyana daukar matakin aikin ba Sani ba sabo a matsayin abin da ya dace domin magance matsalolin tsaron da ke addabar Jihar. Gwamnati na aiki amma matsalar masu bayar da bayanan sirri ga yan bindiga …
Read More »Bafarawa Ba Shi Da Alaka Da Ta’addanci – Dokta Shinkafi
Mustapha Imrana Abdullahi An bayyana tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Dokta Attahiru Dalhatu Bafarwa da cewa ba shi da hannu ko wata alaka da duk wani aikin ta’addanci ko ta’addancin kansa balantana masu yin sa a ko’ina suke. “Bai ta ba goyon bayan ta’addanci ba kuma babu abin da ya …
Read More »Dubban Al’ummar Garin Gusau Sun Yi Murnar Dawo Da Layukan Sadarwa
Mustapha Imrana Abdullahi Dubban al’umma a garin Gusau fadar Gwamnatin Jihar Zamfara sun bayyana gamsuwa da irin yadda aka dawo da layukan wayar sadarwa a cikin birnin Gusau, bayan shade kwanaki a kalla Talatin (30) babu layukan baki daya. Jama’ar dai sun yaba wa Gwamna Matawalle bisa wannan Namijin kokarin …
Read More »MTN Ya Dauke A Unguwannin Rigachikun Da Mando
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da wakilin mu ya tattara na bayanin cewa layin wayar hannu na MTN ya dauke a unguwannin Mando da Rigachikun da ke karamar hukumar Igabi a cikin Jihar Kaduna. Bayanan da muka tattara daga wajen jama’ar wannan yankin sun bayyanawa wakilin mu cewa lamarin baya rasa …
Read More »Gwamnonin Arewa Sun Yi Watsi Da Bukatun Gwamnonin Kudancin Najeriya
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnonin arewacin Najeriya Goma sha tara (19) sun bayyana yin watsi da bukatun da suke kokarin neman wai sai a ba su damar samar da shugaban kasa a zabe mai zuwa. Gwamnonin na Arewa sun bayyana hakan ne a karshen wani babban taron da suka yi tare …
Read More »Gwamnan Zamfara ya gana da Mataimakiyar Sakataren Janar na Majalisar Dinkin Duniya don taimakawa akan sha’anin tsaro da lafiya.
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan jahar Zamfara Hon Bello Muhammad Mutawalle ya gana da Mataimakiyar Sakataren Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Amina J Mohammed a garin New York don tattaunawa akan hanyoyin samar da agaji na gaggawa ga jahar Zamfara, mussaman akan lamarin tsaro da bunkasa sha’anin lafiya da …
Read More »Muna Goyon Bayan Luguden Da Ake Yi Wa Yan Ta’adda – Gwamna Tambuwal
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Salkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana cewa ya na goyon bayan irin Luguden Wutar da ake yi wa yan Ta’adda a halin yanzu. Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana hakan ne a cikin wani faifan bidiyon da ya tattauna da kafar yada labarai …
Read More »Likita Ya Ce In Sha Ruwa Da Yawa – Shugaban Efcc Bawa
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hukumar Efcc Abdulrasheed Bawa ya bayyana cewa Likitan da ya duba shi ya tabbatar masa cewa komai lafiya, amma dai ya sha ruwa da yawa. Bawa ya bayyana hakan ne lokacin da yake tattaunawa da gidan Talbijin na “channels” inda ya ce hakika komai lafiya kalau. …
Read More »Shugaban Efcc Abdulrasheed Bawa Ya Yanle Jiki Ya Fadi A Fadar Shugaban Kasa Ya Na Cikin Jawabi
Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda jaridar daily trust ta ruwaito a yau Alhamis shugaban hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa ya yanke jiki ya fadi a fadar shugaban kasa a lokacin da ya ke jawabi a wurin taron ranar Sanin kai,wato National Identity Day. Jaridar Daily Trust ta bayyana cewa Bawa ya …
Read More »
THESHIELD Garkuwa