Home / Labarai (page 57)

Labarai

Allah Ya Yi Wa Sarkin Sudan Na Kontagora Rasuwa

Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Kontagora na cewa Allah ya yi wa Sarkin Kontagora Alhaji Sa’idu Na – Maska rasuwa Kamar dai yadda zaku iya gani a wannan labarin hoton marigayin ne. Da haka muke addu’ar Allah ya gafarta masa ya albarkaci abin da ya bari.

Read More »

A Gaggauce An Kama Kasurgumin Mai Sata Da Kashe Mutane

Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin jami’an tsaron tarayyar Najeriya na ganin sun magance dukkan matsalar tsaron da ake fama da ita na satar jama’a domin karbar kudin fansa da kuma satar Dabbobi wanda duk hakan ke yin sanadiyyar salwantar Dukiya da rayukan jama’a, a halin yanzu rahotannin da muke samu …

Read More »

Bamu Da Murya Daya – Dokta Nura Khalid

  Mustapha Imrana Abdullahi Wani Malamin addinin musulunci a tarayyar Najeriya mai suna Dokta Nura Khalid, ya bayyana rashin samun hadin kai a tsakanin malaman addinin Islama a matsayin babbar matsalar da ke addabar harkar Koyar da addinin musulunci a kasar. Nura Khalid ya bayyana hakan ne a lokacin da …

Read More »

Buhari Ya Cire Ministan Noma Da Wutar Lantarki

Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin Shugaba Muhammadu Buhari na ganin al’amura sun inganta a fadin tarayyar Najeriya ya sauke ministoci biyu na ma’aikatun Noma Sabo Nanono da kuma na Lantarki Sale Mamman. Bayanin hakan na kunshe na kunshe ne a cikin wata sanarwa da kakakin shugaban Najeriya, Femi Adesina ya …

Read More »