Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga birnin Zariya cikin Jihar Kadina na bayanin cewa Allah ya yi wa Alkalin Alkalan Jihar Alkali Shehu Ibrahim Ahmad rasuwa. Kamar yadda wata sanarwa da bayyana da ta fito daga Mansir Paki, sanarwar ta ce Alkalin alkalan na Jihar Kaduna ya rasu …
Read More »An Sace Dala Tiriliyon Talatin – Mahadi Shehu
Mustapha Imrana Abdullahi Dan Gwagwarmayar kwato wa jama’a yanci Dokta Mahadi Shehu ya bayyana binciken tonon sililin da yan jarida na duniya suka yi a matsayin babban al’amarin da ba a yi tsammani ba, sakamakon gano satar kudin da aka yi da suka kai dala tiriliyan Talatin. Ya ce …
Read More »Muna Neman A Bude Layukan Waya – Tambuwal
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa sun rubutawa ma’aikatar kula da harkokin Sadarwa ta kasa da ta bude masu layukan wayar salula da can kwanan baya aka rufe domin jami’an tsaro su samu sukunin aiwatar da ayyukansu na yaki da yan bindiga. …
Read More »Barnar Da Obasanjo Ya Yi Wa Arewacin Najeriya Sai An Shekara 100 Ba A Gyara Ba – Mahadi
Mustapha Imrana Abdullahi Wani Fitaccen dan kasuwa kuma mai fafutukar kare hakkin jama’a dan asalin Jihar Katsina mazaunin Kaduna Dokta Mahadi Shehu, shugaban kamfanin rukunin kamfanonin Dialque, ya bayyana irin Barnar da Obasanjo ya yi wa yankin arewacin Najeriya da cewa sai yan arewa sun yi shekaru Dari (100) ba …
Read More »Shugaban Jami’an Tsaron Farin Kaya Ta “NSCDC” Dokta Audi Ya Karyata Batun Zargin Cin Hanci
Mustapha Imrana Abdullahi Babban Kwamanda Janar na rundunar tsaron farin kaya ta “NSCDC” Dokta Ahmed Audi a ranar Litinin a Abuja ya Karyata batun zargin cin hancin da ake dangantaka da shi da wasu ke yadawa a kafafen Sada zumunta na yanar Gizo. Babban Kwamandan na NSCDC ya dai Karyata …
Read More »Sanata Shehu Sani Ya Tsallake Rijiya Da Baya
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da suke fitowa daga Jihar Kaduna na cewa wadansu mutanen da suke cikin Jirgin kasa daga garin Kaduna zuwa Abuja sun tsallake rijiya da baya sakamakon tashin wani abin fashewa da ake zargin cewa Bam ne da wasu yan Ta’adda suka tayar. Sanata Shehu Sani tsohon …
Read More »Gwamna Na Kogi Alhaji Yahaya Bello Allah Ya Saka Masa Da Alkairi – Shaikh Dahiru Bauchi
Mustapha Imrana Abdullahi Fitaccen Malamin addinin Islama da ke tarayyar Najeriya Shaikh Dahiru Usman Bauchi ya yi addu’ar Allah ya saka wa Gwamnan Jihar Kogi Alhaji Yahaya Bello da alkairi. Shaikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi wa Gwamna Yahaya Bello da Gwamnan Jihar Bauchi Dokta Bala Muhammad kauran Bauchi addu’a …
Read More »Mutane 43 Ba Talatin Ba, Sun Mutu A Harin Yan Ta’adda A Goronyo – Tambuwal
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da Gwamnatin Jihar Sakkwato ta tabbatar cewa an kashe mutane 43 ba Talatin ba a lokacin harin da yan bindiga suka kai garin Goronyo da ke karamar hukumar Goronyo a Jihar Sakkwato. Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ne ya tabbatar da hakan bayan gudanar da binciken kwakwaf …
Read More »Muna Taya Al’umma Maulidin Manzon Allah – Aliyu Waziri San turakin Tudun Wada
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban Kungiyar Masu Noman Zamani Ta Kasa NAMS honarabul Dokta Aliyu Muhammad Waziri San turakun Tudun Wada Kaduna na ta ya daukacin al’ummar musulmi baki daya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu (S.A.W). Bayanin hakan ya fito ne daga bakin shugaban kungiyar masu Noman zamani …
Read More »An Yi Wa Shaikh Ibrahim Khalil Juyin Mulki
Mustapha Imrana Abdullahi A wani al’amari da ya faru mai kama da juyin mulki a kungiyar majalisar Malaman Kano a wani zaman da suka yi na zato ba tsammani suka canza Shaikh Ibrahim Khalil daga shugabancin majalisar ta su. A halin yanzu dai sun maye turbines da Shaikh Saleh Pakistan …
Read More »
THESHIELD Garkuwa