Daga Abdullahi Sheme A makon da ya gabata ne a ka kaddamar da kungiyar’yan sintiri na garin Danja da ke karamar hukumar Danja An dai yi wannan taron ne a dakin taro na karamar hukumar da ke cikin garin Danja Jihar Katsina. A jawabinsa Sakataren kungiyar Alhaji Lawal Dako …
Read More »An Mika Daliban Makarantar Afaka 27 Ga Iayayensu
An Mika Daliban Makarantar Afaka 27 Ga Iayayensu Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda bayani ya gabata a tun shekaran jiya cewa cikin hukuncin Allah daliban makarantar Koyar da aikin Gona da al’amuran Gandun daji sun samu kubuta daga hannun yan bindigar da suka sace su a wani Dare cikin harabar …
Read More »Gwamna Masari Ya Nada Mutumin Da Ya Dace – Sajan Haruna
Daga Wakilinmu Gwamna Masari Ya Nada Mutumin Da Ya Dace – Sajan Haruna Sakamakon nadin da Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya yi wa Bature Umar a matsayin sabon sakatarensa ya sa al’umma ke yin jinjina da farin ciki a game da wannan nadin. Kamar dai yadda bayanai …
Read More »Ba Mu Goyon Bayan Korar Ma’aikata – Yan Kwadago
Ba Mu Goyon Bayan Korar Ma’aikata Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna Kwamared Ayuba Magaji Suleiman ya bayyana cewa su a matsayinsu na yayan kungiyar kwadago ba su amince da irin yadda Gwamnatin Jihar Kaduna ke korar ma’aikata. Kwamared Aliyu Magaji Suleiman ya shaidawa manema …
Read More »Jirgin Kasa Ya Yi Hadari A Kaduna
Imrana Abdullahi Sakamakon matsalar sace madaurai da Takalman da ke rike da karafunan titin Jirgin kasa a dai dai unguwar Kanawa cikin garin Kaduna ya haifar da watsewar Taragon Jirgi guda hudu daga cikin sha biyar na kayan bututun ruwa da Jirgin ya dauko daga Tashar Jirgin ruwan Apapa …
Read More »Lamarin Tsaro Na Kara Tabarbarewa A Arewa – Solomon Dalung
Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon ministan Wasanni Barista Solomon Dalung ya koka game da irin matsalar tsaron da ke addabar arewacin Nijeriya wanda sakamakon hakan ake kara samun tabarbarewar al’amura. Solomon Dalung ya bayyana hakan ne lokacin da ya kaiwa Shaikh Dahiru Usman Bauchi Ziyarar da ya saba kaiwa a duk …
Read More »Abdul Aziz Mai turaka Ya Bayar Da Tallafin Dubu Dari Biyar (500:000)
Abdul Aziz Mai turaka Ya Bayar Da Tallafin Dubu Dari Biyar (500:000) Mustapha Imrana Abdullahi A kokarinsa na ganin ya Tallafawa daukacin al’umma musamman ga masu bukatar taimakon Alhaji Abdul Aziz Mai turaka mai ba Gwamnan Jihar Katsina shawara a kan harkokin wayarwa da kan jama’a lokacin wata ziyarar da …
Read More »Yan bindiga Sun Kashe Mutane A Kaduna
—Yan bindiga Sun Kai Hari A Wani Coci Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta mika sakon ta’aziyyarta ga wadansu mutane mabiya addinin Kirista da aka kaiwa hari a cikin Coci lokacin da suke bauta. Gwamnatin ta kuma bayyana cewa yan bindigar sun kuma kashe mutane 6 a karamar hukumar …
Read More »Yan Sanda Sun Kama Mutane Biyu Da Sassan Jikin Mutum A Kaduna
Mustapha Imrana Abdullahi Rundunar Yan Sandan Nijeriya ta kasa reshen Jihar Kaduna sun yi nasarar kama wadansu mutane biyu da sassan jikin mutum a tare da su. Su dai wadannan mutane biyu da aka bayyana sunayensu kamar haka Abdul Aziz Jimo dan shekaru 68 da Muhammad Isa mai shekaru 30 …
Read More »Daliban Wasilatul huda Littafizul Kur’an Sun Karrama Bello Kagara
Daliban Wasilatul huda Littafizul Kur’an Sun Karrama Bello Kagara Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda zaku iya gani a wannan hoton daliban makarantar Wasilatul huda Littafizul Kur’an sun Karrama Alhaji Bello Kagara, da lambar girmamawa bisa kokari da Kwazon da yake nunawa wajen ciyar da harkokin ilimi da zaman lafiya gaba …
Read More »
THESHIELD Garkuwa