Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Yobe kuma shugaban Kwamitin rikon jam’iyyar APC Mai Mala Buni ya bayyana cewa ya dace jama’a su daina mancewa da batun zaman lafiya al’amari ne da ya shafi kowa. Mai Mala Buni ya bayyana hakan ne a cikin wani shirin tattaunawa da kafar Talbijin ta Farin …
Read More »Za A Inganta Kasuwar Duniya Ta Kaduna – Sarkin Zazzau
Imrana Abdullahi Mai martaba Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli, ya bayyana cewa da ikon Allah zai tabbatar da an inganta Kasuwar duniya ta kasa da Kasa da ke Kaduna. Mai martaba Sarkin Zazzau ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi wajen taron rufe kasuwar duniya ta wannan …
Read More »Na Amfana Da Ci Gaban Da Sardauna Ya Kawo – Oshiomhole
Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Edo kwamared Adam Aliyu Oshiomhole ya bayyana cewa ya na daga cikin mutanen da suka amfana da irin ayyukan da marigayi Sardaunan Sakkwato Sa Ahmadu Bello ya aikata domin ci gaba Nijeriya da kasa baki daya gaba. Adam Oshiomhole ya bayyana hakan ne lokacin …
Read More »Limamin Masallachin Haramayn Na Makka Ya Yabawa Gwamna Ganduje Ka Hidimtawa Musulunci
… ..An nadawa Gwamna Alkyabbar girmamawa ‘yar asali Limami a Masallachin Haramayn na Birnin Makkah Mai Tsarki kuma shugaban Cibiyar Nazarin Larabci na Jami’ar Ummul Qura Farfesa Hassan Ibn AbdulHamid Al-Bukhari ya yabawa Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, bisa hidimtawa Musulunci da Gwamnan ke yi tare da gwamnatinsa. …
Read More »Magance Matsalar Shaye Shaye Sai Kowa Ya Bayar Da Gudunmawarsa – Margaret
Magance Matsalar Shaye Shaye Sai Kowa Ya Bayar Da Gudunmawarsa – Margaret Mustapha Imrana Abdullahi Shugabar gidauniyar da ke kokarin wayar wa da marasa Maza, Mata da sauran al’umma kai game da illar da ke tattare da shan miyagun kwayoyi Margaret K Julius, ta yi bayanin cewa dole sai …
Read More »Ba Gaskiya Ba Ne An Kaiwa Barikin Soji Na Jaji Hari Ba – Aruwan
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta Karyata bayanan da wasu marasa kishi ke yadawa cewa wai an kai wa barikin soji da ke garin Jaji karamar hukumar hari. Gwamnatin ta bayyana hakan ne a cikin wata takardar sanarwar da ke dauke da sa hannun kwamishinan kula tsaro da harkokin …
Read More »Mu Daina Taruwa Muna Lissafin Abin Da Sardauna Ya Yi – Sanata Shekaru
Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya yi kira ga daukacin yan Nijeriya da su daina zama su na lisaafin abin da Sa Ahmadu Bello Sardauana ya aikata a lokacin rayuwarsa. Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana hakan ne a wajen babban taron shekara shekara …
Read More »Tsarin Yan Sandan Jihohi Zai Rusa Dimokuradiyya – Tanko Yakasai
Mustapha Imrana Abdullahi Wani Dattijo daga arewacin Nijeriya Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana batun da wadansu mutane ke yi na samar da yan Sandan Jihohi matsayin tsarin da zai rusa Dimokuradiyya baki daya. Tanko Yakasai ya bayyana hakan ne lokacin da yake ganawa da manema labarai a Kaduna. Tanko Yakasai …
Read More »Ina Kulawa Da Marayu Sama Da Hamsin A Gidana – Rabi’u Musa
Mustapha Imrana Abdullahi Muhammad Rabi’u Musa shugaban kungiyar Almuharram da ke zaman kanta domin taimakawa marayu da dukkan marasa galihu a yankin karamar hukumar Chikun ya bayyana irin nasarorin da ya samu da suka hada da Tallafawa matasa yin karatu da sauran fannonin rayuwa baki daya. Muhammad Rabi’u Musa, ya …
Read More »Mun Gamsu Da Taron Jin Ra’ayin Jama’a Domin Gyaran Kundin Tsarin Mulki – Sanata Gaya
Mustapha Imrana Abdullahi Sanata Kabiru Ibrahim Gaya da ya jagoranci taron jin ra’ayin jama’a domin sako duba kundin tsarin mulki ya bayyana cewa hakika sun Gamsu da irin yadda jama’a suka nuna sun san kundin tarin mulkin Nijeriya. Sanata Kabiru Ibrahim Gaya ya bayyana hakan ne lokacin da yake ganawa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa