Kasa Daya Al’umma Daya Ce Mafita A Nijeriya – Denham Mustapha Imrana Abdullahi Mista Julius Denham, shugaban kungiyar da ke kokarin fadakar da jama’a muhimmancin zaman tare a kasa daya al’umma daya ba tare da samun wani bambanci ba tsakanin Juna, ya tabbatarwa manema labarai cewa tsayawa tare da Juna …
Read More »Yan bindiga Sun Bindige Direban Sarkin Birnin Gwari Mai Suna Nasiru
Yan bindiga Sun Bindige Direban Sarkin Birnin Gwari Mai Suna Nasiru Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Kaduna na cewa yan bindiga sun halaka daya daga cikin Direban Sarkin Birnin Gwari Alhaji Zubairu Jibril mai Gwari na biyu, mai suna Nasiru. Bayanan da muke samu daga wani …
Read More »Shugaban Rundunar Sojojin Kasa Na Nijeriya Ibrahim Attahiru Ya Rasu
Shugaban Rundunar Sojojin Kasa Na Nijeriya Ibrahim Attahiru Ya Rasu Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Iihar Kaduna na cewa Allah ya yi wa shugaban rundunar sojan kasa na tarayyar Nijeriya Ibrahim Attahiru rasuwa. Bayanan da muka tattara na cewa ya rasu ne sakamakon wani hadarin jirgi a …
Read More »Rusau: An Yaudare Mu Ne – Yan Kasuwar Unguwar Shanu
Rusau: An Yaudare Mu Ne – Yan Kasuwar Unguwar Shanu Mustapha Imrana Abdullahi Wasu daga cikin yan kasuwar da ke neman abinci a cikin kasuwar unguwar Shanu Kaduna sun shaidawa manema labarai cewa su na zargin masu shugabanci a wannan kasuwa da yi masu shigo shigo ba zurfi har suka …
Read More »Ba Mu San An Kori Kowa Aiki Ba – Ishaku Yakubu
Ba Mu San An Kori Kowa Aiki Ba – Ishaku Yakubu Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar ma’aikatan Jinya da unguwar tsoma ta kasa reshen Jihar Kaduna Ishaku Yakubu, ya bayyanawa manema labarai a Kaduna cewa su a matsayinsu na masu aikin Jinya da unguwar tsoma a Jihar Kaduna da suka …
Read More »Yajin Aikin Yan Kwadago Ya Gurgunta Sufuri,Bankuna Da Aikin Gwamnati A Kaduna
Yajin Aikin Yan Kwadago Ya Gurgunta Sufuri,Bankuna Da Aikin Gwamnati A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Al’amuran harkokin Sufurin Jirgin Sama, Kasa da kuma ayyukan Bankina da ma’aikatan Gwamnati duk sun gurgunce a Jihar Kaduna baki daya. Hakan kuwa ya faru ne sakamakon irin halin da al’amura suka kasance tsakanin Gwamnatin …
Read More »Aliyu Waziri Dan Marayan Zaki Na Taya Musilmi Murna Da Fatan Alkairi
Aliyu Waziri Dan Marayan Zaki Na Taya Musilmi Murna Da Fatan Alkairi Mustapha Imrana Abdullahi Honarabul Dokta Aliyu Muhammad Waziri, San turakin Tudun Wada da aka fi Sani da Dan marayan Zaki Kaduna ta Kudu cikin Jihar Kaduna, ya bayyana cewa fatan da yake yi wa daukacin al’ummar musulmi a …
Read More »An Soke Shagulgula, Hawan Sallah A Katsina
An Soke Shagulgula, Hawan Sallah A Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Mai martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya tabbatar da soke yin shagulgula da kuma hawan Sallar da aka saba yi a lokacin karamar Sallah. Sarkin Katsina ya bayyana hakan ne a cikin wata takarda mai dauke da sa …
Read More »Yan bindiga Sun Sace Mutane 12 Lokacin Sallar Dare A Katsina
Yan bindiga Sun Sace Mutane 12 Lokacin Sallar Dare A Katsina Rahotannin da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Yan bindiga sun Sace mutane 12 lokacin da suke Sallar dare ta Tuhajjud da ake yi a kowane Goma na karshen watan Ramadana a wani bayan garin Jibiya cikin Jihar …
Read More »Yan Ta’adda Na Cin Karensu Ba Babbaka A Faskari – Isa Bilbis
Daga Abdullahi H Sheme Yan Ta’adda Na Cin Karensu Ba Babbaka A Faskari – Isa Bilbis An yi kira ga Gwamnatin tarayya da Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari da ta hanzarta kawo dauki ga al’ummar karamar hukumar Faskari kafin yan Ta’adda su karar da su baki …
Read More »
THESHIELD Garkuwa