Home / Labarai (page 79)

Labarai

Ma’aikata Ba Su Taimakawa Gwamnati A Zamfara

Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Muhammad Bello Matawalle, ya bayyana cewa in har ma’aikatan Gwamnatin Jihar Zamfara na son karin albashi ya dace su rika taimakawa Gwamnati domin al’amura su ta fi kamar yadda ya dace. Gwamnan na amsa tambaya ne game da batun karin Albashi inda ya ce …

Read More »

Tsohon Sarkin Kano Ya Gana Da Tawagar Jaridar Desert Herald

 Imrana Abdullahi Tawagar kamfanin jaridar Desert Herald Herald karkashin jagorancin mawallafinta Malam Tukur Mamu, sun ziyarci tsohon Sarkin Kano Muhammad Sanusi II, a inda yake zaune a lokacin da ya kawo ziyara a garin Kaduna. A ranar Alhamis ne 27 ga watan Agusta 2020, tawagar gudanarwar kamfanin Jaridar Desert Herald …

Read More »

Shugaban Kasar Mali Ya Sauka Daga Mulki

Imrana Abdullahi Samakon carudewar al’amura yasa a dole shugaban kasar Mali Ibrahim Bubakar Keta ya ajiye aikin shugabancin kasar. Indai za a iya tunawa al’amura sun dade da shiga wani mawuyacin hali a kasar, wanda sakamakon haka wadansu yan adawa da Gwamnatin kasar suka ce sai lallai shugaban tare da …

Read More »

An Yi Zana’izar Wada Maida

 Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna na Daya Daga cikin dimbin mutanen da suka halarci Jana’izar marigayi Alhaji Wada Maida Fitaccen dan Arewa na farko da ya nunawa mutanen Arewa cikakke kishi da kauna musamman a lokacin da aka nada shi ya shugabanci kamfanin dillancin labaran Nijeriya, inda ya dauki jama’a …

Read More »

An Ci Gidan Rediyon Info 99.3 Tarar Naira Miliyan 5

 Imrana Abdullahi Sakamakon yin halin ko ‘in kula da gidan rediyon Nigeria Info 99.3 da ke yada shirye shiryensa a mita mai cin gajeren zango ya yi yasa hukumar kula da ayyukan kafofin yada labarai na rediyo da Talbijin ta kasa NBC ta yanke hukuncin cin tarar gidan rediyon naira …

Read More »