Home / Labarai (page 82)

Labarai

An Nada Matar Gwamnan Bauchi Sarauniyar Bauchi

Imrana Abdullahi Mai Martaba Sarkin Bauchi Alhaji Dokta Rilwanu Suleiman Adamu, ya ba wa Uwargidan Gwamna Bala Mohammed Sarautar Sarauniyar Bauchi. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wani sakon da Ajiyan Bauchi da Babban Limamin Bauchi suka idda sako daga fadar Mai Martaba. Saboda wannan karamci shugaban ma’aikatan fadar …

Read More »

Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Yan Kara Jihar Katsina

Kamar yadda muka samu sahihan rahotanni daga mazauna garin Yan Kara da ke cikin karamar hukumar Faskari bayanan sun tabbatar da cewa Ayyukan yan bindiga na kara ta’azzara a Jihar Katsina. Kamar yadda wasu mutanen da suke cikin garin Yan Kara suka shaidawa wakilinmu cewa yan bindigar sun samu shiga …

Read More »

LABARIN DAN KASA A TURAI – KASHI NA BIYU

  INDA AKA TSAYA: Sai Dan Kasa ya daga hannunsa na dama, yace “HIGH 5”. Bature ya wangame baki da murmushi, ya daga nashi hannun ya mayar masa. Bature ya shiga mota yana murmushi, suka yi gaba. Dan Kasa na tsaye da sabuwar jaka, ga Ghana-Must-Go a gefensa. A ranshi …

Read More »

Yar Shekaru 34 Ta Haifi Yaya 17 A Zariya

 Imrana Abdullahi Wata mai shekaru 34 ta haifi yaya 17 a haihuwar da ta yi sau , wadda ta haifi yaya hudu a halin yanzu Kamar yadda wakilinmu ya samu cikakken bayani daga birnin Zariya cewa matar mai shekaru 34 mai suna Hauwa’u Sulaiman, wadda takasance matar aure ce ta …

Read More »

Jihar Kaduna Abin Tausayi Ce – Mohammad Abubakar

Imrana Abdullahi An bayyana Jihar Kaduna a matsayin Jihar da ta zama abin tausayi sakamakon irin halin tattalin arzikin kasa da aka shiga. Tsohon Sakataren Ilimin karamar hukumar Kaduna ta Arewa Muhammad Abubakar ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da manema labarai a Kaduna. Ya ce halin da …

Read More »