Home / Labarai (page 83)

Labarai

Allah Ya Yi Wa Mai Kanti Baru Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Mai Kanti Baru Rasuwa Bayanan da muke samu daga tarayyar Nijeriya na cewa Allah ya yi wa tsohon shugaban kamfanin NNPC Dakta Mai Kanti Baru rasuwa. Alhaji Dakta Mai Kanti Baru kafin rasuwarsa shi ne shugaban hukumar NNPC da ya sauka kwanan nan A lokacin da …

Read More »

An Kara Dokar Hana Fita A Kaduna Da Sati Biyu

Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna Dakta Hadiza Balarabe, ta bayyana wa al’ummar Jihar cewa ta kara Sanya dokar hana fita da sati biyu. A cikin sanarwar da ta fitar ta yi godiya ga al’ummar Jihar Kaduna bisa irin yadda suka yi biyayya a kwanaki 60 wato tsawon watanni 2 da aka …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Sardaunan Matasan Nijeriya Rasuwa

” Allah ya yi wa Alhaji Mohammed Ibrahim Musa Gashash  ( Sardaunan Matasan Nijeriya ) kuma shugaban kungiyar Tranquility Movement”. Rasuwa. Kamar yadda majiyarmu ta tabbatar mana cewa ya rasu yana da shekaru 71 a duniya. Kamar yadda majiyarmu ta bayyana mana cewa yar gajeruwar rashin lafiya ce ya yi …

Read More »

Za A Bude Jihar Katsina Sati Mai Zuwa – Masari

 Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya shaidawa wakilin kafar yada labarai ta Muryar Jamus DW cewa in Allah ya kaimu sati mai zuwa zai bayar da sanarwar bude Jihar Katsina daga kullen hana yaduwar Korona bairus. Gwamnan ya shaidawa wakilin DW a lokacin wata zantawa da …

Read More »