Daga Imrana Abdullahi Mai ba shugaban kasa shawara Alhaji Ibrahim Kabir Masari, tare da Ministan Gidaje da Raya Birane, Injiniya. Muttaqha Rabe Darma, sun kai ziyarar ta’aziyya gidan Sardaunan Funtua, Alhaji Akilu Hassan Babaye, da Alhaji Kabir Bilya, bisa rasuwar mahaifiyarsu. Alhaji Kabir Ibrahim Masari ya miƙa ta’aziyyarsa tare da …
Read More »Ibrahim Masari Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Gidan Shugaban Yan Shi’a Na Katsina
Mai ba shugaban kasa shawara Alhaji Ibrahim Kabir Masari ya kai ziyarar ta’aziyya gidan shugaban ’yan Shi’a na Jihar Katsina, Mallam Yakubu Yahaya, da ke Kofar Kaura, bisa rasuwar ɗansa A wannan ziyarar da babban elda, ya samu rakiyar Injiya Muttaqha Rabe Darma, Honarabul Jabiru Abdullahi Tsauri, Honarabul Abubakar Tsanni, …
Read More »Sarkin Kano, Hajiya Fatima Sun Ƙarfafa ‘Yan Kano Su Mallaki Hannun Jarin Dangote Refinery Domin Gina Makomar Tsararraki
Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II (PhD) da Daraktar Yanki kuma Babbar Mashawarcin Aliko Dangote, Hajiya Fatima Wali Abdurrahman, sun yi kira ga al’ummar Kano da su yi amfani da damar sayen hannun jarin Dangote Refinery wajen gina dukiya da samar da makoma mai inganci ga kansu da …
Read More »GWAMNA DISTANCES SELF FROM VIRAL ATIKU VIDEO, REAFFIRMS TINUBU SUPPORT
The All Progressives Congress (APC) governorship candidate in Gombe State, Dr Jamil Isyaku Gwamna, has distanced himself from a viral video and audio purportedly linking him with support for former Vice President Atiku Abubakar. Gwamna, through his political engagements and public position, has continued to identify with the APC and …
Read More »Za Mu Ba Atiku Kuri’u Miliyan Talatin (30) – Suleiman Shinkafi
Daga Imrana Abdullahi An bayyana cewa kungiyar Alhaji Atiku Global Concept Mobilization 2027 ta tabbatar da cewa ta shirya tsaf domin ba Atiku Abubakar Kuri’u Miliyan Talatin a zaben shugaban kasa mai zuwa . Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi wanda shi ne shugaban kungiyar na kasa ya bayyana …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Zai Halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya A New York
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya a New York, inda zai gana da shugabannin duniya, abokan hulɗa da ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa domin jawo zuba jari zuwa Jihar Zamfara. Zaman Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81 na da taken, “Maido da Amincewa, Gudanar …
Read More »Remi Tinubu Ta Bayar Da Kyautar Kudi Naira Miliyan 20 Ga Maryam Ibrahim
Daga Imrana Abdullahi Uwargidan Shugaban kasa Sanata Oluremi Remi Tunubu, ta bayar da kyautar Kudi Naira miliyan Ashirin ga Maryam Ibrahim Dan Azumi, wadda ta samu nasara a wajen karatun Kur’ani na mata karo na 46 da aka yi a Makka, kasar Saudiyya. Uwar gidan shugaban kasar ta bayar …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Karɓi Lambar Yabo Ta Gwarzon Gwamna A Bikin Cikar Jaridar DAILY TIMES Shekara 100
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya karɓi lambar yabo ta Gwarzon Gwamna na Yankin Arewa maso Yamma da jaridar DAILY TIMES ta ba shi, a yayin bikin cika shekaru 100 da kafuwar jaridar da aka gudanar a Abuja. Gwamnan ya karɓi lambar yabon ne a yau, Alhamis, a wajen …
Read More »Shugaba Tinubu Ya Taya Gwamnan Zamfara Dauda Lawal Murnar Cika Shekaru 61
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamnan Jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal, murnar zagayowar ranar haihuwarsa a yau, 2 ga Satumba. Shugaban Ƙasar ya taya Gwamna Lawal murnar wannan rana, yana bayyana shi a matsayin gwamnan da ya sake farfaɗo da jihar Zamfara tare da kawo sauye-sauye masu …
Read More »Dangote Says FG’s Economic Reforms Are Driving Nigeria’s Economic Recovery, Restoring Investors’ Confidence
President and Chief Executive of Dangote Industries Limited (DIL), Aliko Dangote, has commended the Federal Government for implementing bold and transformative economic reforms that are repositioning Nigeria for sustainable growth, strengthening investor confidence, and accelerating the country’s economic recovery According to Dangote, the ongoing fiscal, monetary, and regulatory reforms have …
Read More »
THESHIELD Garkuwa