MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muke samu daga Katsina na cewa an shirya kammala aikin ginin filin wasa na Ahmadu Na- Fintuwa da ke cikin birnin Katsina a farko watanni uku na wannan shekarar. Bayanan dai sun tabbatar mana cewa an kasa aikin ne zuwa kashi biyu na farko …
Read More »Buhari Ya Janye Haramcin Tuwita A Najeriya
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI A cikin wata sanarwa daga bakin mai magana da yawun shugaban tarayyar Najeriy Malam Garba Shehu, ya sanar da cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya janye haramcin da aka Sanya wa shafin Tuwita a baki dayan kasar. Kamar yadda aka sanar cewa a cikin wannan wata na Janairu …
Read More »Na Shiga Hadarin Mutuwa Saboda Buhari – Nastura Ashiru Sharif
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kwamitin Amintattun gamayyar kungiyoyin matasan arewacin Nijeriya Dokta Nastura Ashiru Sherif, ya bayyana cewa a can baya ya shiga munanan hadurran mutuwa saboda ganin Buhari ya zama shugaban kasa da zaton za a gyara kasar baki daya. Nastura Ashiru Sharif ya bayyana hakan ne a lokacin …
Read More »Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Shonekan Ya Mutu Yana Da Shekaru 85
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu na cewa tsohon shugaban kasar tarayyar Cif Ernest Shonekan da ya shugabanci Gwamnatin rikon kwarya da ya Gaji mulkin wajen shugaba Janar Ibrahim Badamasi Babangida mai murabus, ya rasu ya na da shekaru 85. Shenekan ya rasu a wani asibiti a Lekki da …
Read More »Allah Ya Yi Wa Dokta Ahmad BUK Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi Kaduna Allah ya yi wa sanannen Malamin addinin musulunci, Dokta Ahmad Ibrahim Bomba rasuwa. Dokta Ahmad Ibrahim Bamba, sanannen Malamin addinin Islama da aka fi Sani da Dokta Ahmad BUK ya rasu ne a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano da ke Kano. Dansa mai suna Ahmad …
Read More »El- Rufa’i: Za A Kwace Mani Fili A Kaduna
Daga Abdullahi Abdullahi Kaduna An Yi Kira Ga Gwamna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i da ya Sanya baki sakamakon wani mutum da ke kokarin kwace wa wata mata fili a Unguwar Danhonu a karamar hukumar Chkun cikin Jihar Kaduna. Matar mai suna Malama Fiddausi ta yi koken ne cewa akwai …
Read More »Rashin Bashir Tofa a wannan lokaci babba hasara ce ga yan Nijeriya, inji Iyorchia Ayu
Shugaban Jam’iyyar PDP na kasa, Dr Iyorchia Ayu ya baiyana bacin ransa da jimami dangane da rasuwar Alhaji Bashir Tofa tare da baiyana cewar, ba shakka yan Nijeriya sun yi rashi adali dan siyasa mai hangen nesa da son talakawa. ‘Bashir Tofa dattijo ne a kalamansa da huldarsa, nayi hasara …
Read More »SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KADUNA TA AREWA YA GABATAR DA KASAFIN KUDIN SHEKARAR 2022 NA KUDI N4.7BN GA KANSILOLINSA
Shugaban zartarwa na karamar hukumar Kaduna ta Arewa, Hon. Mukhtar Lawal Baloni ya sabunta tsarin majalissar kananan hukumomi tare da gabatar da kudi naira biliyan bakwai da digo (N4.7bn) na kasafin kudin shekara ta 2022 ga ‘yan majalisar domin amincewa. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin …
Read More »Wani Ya Kashe Matarsa Da Duka A Jigawa
Mustapha Imrana Abdullahi Wani mutum mai shekaru 27 mai suna Yusuf Zubairu ya doki matarsa da Sanda wanda sanadiyyar hakan matar yar shekaru 23 mai suna Fatima Harso ta mutu hat lahira. An dai bayyana cewa Zubairu ya kasa danner fushinsa wanda sanadiyyar hakan ya halaka da matarsa a ranar …
Read More »Gwamnatin Jihar Jigawa Ta Amince Da Dokar Kisa Ga Duk Wanda Ya Yi Wa Yara Fade
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da kafa dokar yin hukuncin kisa ga duk wanda ya yi wa kananan yara fade. Karkashin sabuwar dokar da Gwamnatin Jihar ta kafa, wadanda aka Yankewa hukuncin yi wa kananan yara fade da suka kasance kasa da shekaru 10 za a …
Read More »
THESHIELD Garkuwa