Mustapha Imrana Abdullahi Bayanin da muke samu daga Jihar Kano na bayanin cewa Allah ya yi wa shugaban majalisar kula da harkokin shari’ar musulunci na kasa (SCSN) Dokta Ibrahim Datti Ahmad Rasuwa an kuma yi Jana’izarsa a Kano. Mai sharkatu 83 wanda kuma Likita ne, ga shi …
Read More »Ma’aikatan Gwamnati Ne Suka Koyawa Yan Siyasa Satar Kudin Gwamnati – Nasdura Ashir Sherif
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kwamitin amintattu na gamayyar kungiyoyin arewacin Najeriya da ke fafutukar fadakarwa da kwato yancin mutanen arewacin tarayyar Najeriya Dokta Nasdura Ashir Sherif, ya bayyana cewa tun asali ma’aikatan Gwamnatin Najeriya ne suka koyawa yan siyasa yadda ake satar dukiyar yan kasa domin son ciziya kawai. …
Read More »Na Ga Abin Tausayi, Ban Haushi Da Takaici – Nasiru El-rufa’i
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ya bayyana cewa a ziyarar da ya kai wuraren da aka kaiwa wadansu garuruwa a karamar hukumar Giwa inda yan Ta’adda suka Konawa mutane gidaje,Amfanin Gona da kuma kashe jama’a ya ga abin haushi da takaici sakamakon irin abin …
Read More »Tsaro: Sakkwatawa Da Zamfarawa Sun Jinjinawa Gwamna Bello Matawalle
Al’ummar Jahar Sokoto da Zamfara sun bayyana farin cikinsu da matakan sojan da a ka dauka a gabashin Sokoto,. Sun bayyana farin cikin ne tare da yin jinjina mai yawa ga Gwamna Bello Mutawalle na Jihar Zamfara a kan zuwan sa kasar Nijar don neman hadin kan jami’an tsaro kasar …
Read More »An Kai Rundunar Sojan Najeriya Kara Kotu,ana neman Diyyar Miliyan dari biyar
Mustapha Imrana Abdullahi Sakamakon irin halin da shugaban Jami’an tsaron sa kai na Civilian JTF Aminu Sani ya samu kansa a ciki wanda a lokacin rubuta wannan rahoton ke kwance a kan Gadon asibitin kwararrun na sojoji ya na neman daukin kulawar gaggawa. Kamar yadda lauyansa mai suna Aminu …
Read More »Masari, Ganduje sun kawo ziyara ta’azziya ga Gwamnan jahar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal.
Gwamnonin jihohin Katsina, Aminu Bello Masari da na Kano Abdullahi Ganduje sun ziyarce Gwamnan jahar Sokoto da maraicen yau a Sokoto don gabatar da sakonni gwamnati da al’ummar jihohin su dangane da kisan gilla da aka yiwa wasu matafiya a garin Sabon Birni da sauran haren haren ta’addanci da …
Read More »Yan bindiga: Gwamna Matawalle Ya Nemi Taimakon Jamhuriyar Nijar Domin Tsare Kan Iyakoki
Mustapha Imrana Abdullahi ….Ya yi alkawarin taimakawa da ababen hawa domin yin sintirin hadin Gwiwa Gwamnan Jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle ya yi kira a game da samun hadin kai tsakanin Nijeriya da Nijar domin kawo karshen duk wani ayyukan yan Ta’adda tsakanin kasashen biyu. Gwamna Matawalle ya yi wannan …
Read More »Tsaro: Shin Arewacin Najeriya Da Masu Mulki Sun Gaza
Mustapha Imrana Abdullahi Fitaccen mai fafutukar kwato yancin al’ummar Najeriya kuma shugaban kwamitin Amintattun gamayyar kungiyoyin Arewa masu zaman kansu Alhaji Nastura Ashir Sherif ya bayyana sakamakon gazawar da masu mulki suka yi a halin yanzu na su sauke nauyin da ya rataya a wuyansu wajen kare lafiya da dukiyar …
Read More »Gwamna Tambuwal Ya Dakatar Da Harkokin Gwamnati, Ya Ziyarci Wuraren Da Yan Bindiga Suka Kai Hari
… Ya Jajantawa Wadanda Aka Kai Wa Harin – Ya bayyana irin taimakon motoci dari biyar “500” da ya ba hukumomin tsaro. Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya dakatar da ayyukan Gwamnatin jahar kacokan a karo na biyu a ranar Alhamis inda ya ziyarci garin Sabon …
Read More »Gwamna Tambuwal Ya Dakatar Da Harkokin Gwamnati, Ya Ziyarci Wuraren Da Yan Bindiga Suka Kai Hari
… Ya Jajantawa Wadanda Aka Kai Wa Harin – Ya bayyana irin taimakon motoci dari biyar “500” da ya ba hukumomin tsaro. Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya ranar Alhamis ya ziyarci garin Sabon Birni domin yin ta’aziyya iyalan wadanda suka …
Read More »
THESHIELD Garkuwa