MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI SHUGABAN rundunar mafarautan tsaron sa kai na Jihar Kaduna Kwamanda Datti Inrahim, ya bayyana wa manema labarai cewa samar da tsarin gudanar da ayyukan tsaro na hadin Gwiwa a tsakanin rundunonin tsaro zai taimaka a samu cimma bukatar da kowa ke fatan samu a bangaren tsaro. Datti …
Read More »CHIEF OF STAFF TO THE SPEAKER NATIONAL ASSEMBLY SANUSI GARBA RIKIJI HOSTS ZAMFARA APC CHAIRMAN TO A DINNER
The Chief of Staff to the Speaker of the House of Representatives, Honourable Sanusi Garba Rikiji has hosted the newly inaugurated Zamfara State APC Chairman to a congratulatory dinner at his residence in Maitama District, Abuja. In a statement Signed by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary …
Read More »AKWAI KYAKKYAWAR DANGANTAKA TSAKANIN KASTLEA DA NUJ KADUNA – MEJO RIMI
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI. Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta Jihar Kaduna KASTLEA Mejo Garba Yahaya Rimi, ya bayyana cewa babban aikin da aka Dora masu alhakin yi shi ne tabbatar da tsare dokoki da dukkan ka’idojin tuki a baki dayan titunan Jihar. Musamman ma duba mutane masu yin amfani da wyar …
Read More »MUNA BUKATAR JIRAGEN YAKI – SANATA MANDIYA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Sanata mai wakiltar yankin Funtuwa ta Kudu da ake kira Karaduwa a Jihar Katsina Sanata Bello Mandiya, ya bayyana matukar damuwarsa da irin yadda yan bindiga ke kai hare hare suna kwashe jama’a a wasu sassan yankunsa da nufin karbar kudin fansa. Sanata Bello Mandiya ya …
Read More »MASARI AYI HATTARA DA AIKIN RAJISTAR ZABE A JIHAR KATSINA – MELA MASKA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Wani jigon al’umma a Jihar Katsina Alhaji Rabi’u Lawal Maska da ake kira “Rabe Mela” ya yi kira ga hukumar zabe da sauran masu ruwa da tsaki a fadin tarayyar Najeriya musamman Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari da su mayar da hankali game da irin yadda …
Read More »Jama’a Foundation seeks the support of KDSG to complete medical center in SK
A Non-Governmental organization, Jama’a Foundation requested the Kaduna state government to support the project of building a medical center in Kafanchan which will compliment efforts of the government in providing health care to the people. The BoT chairman of the Foundation, Alhaji Bala Adamu (Sarkin Yakin Jama’a), made the request …
Read More »AN TUBE RAWANIN YAKUBU DOGARA A BAUCHI
Masarautar Bauchi ta dakatar da sarautar da ta ba tsohon Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Yakubu Dogara, a matsayin Jakadan Bauchi. Yakubu Dogara dai ya wakilci al’ummar kananan hukumomin Dass, Tafawa Balewa Da Bogoro duk a Jihar Bauchi. Masarautar dai ta dauki matakin ne saboda wasu rikice-rikice da aka samu a …
Read More »YA RATAYE KANSA A JIGAWA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Wani dan shekaru 25 mai suna Naziru Badamasi, da ke zaune a kauyen Tsadawa cikin karamar hukumar Taura ya rataye kansa a jikin wata Bishiya, sakamakom hakan ya mutu har lahira. Rundunar yan Sanda ta kasa reshen Jihar Jigawa ta tabbatar da faruwar lamarin ta bakin …
Read More »BURI NA GINA SABUWAR JIHAR ZAMFARA DA KOWA ZAI YI ALFAHARI DA ITA- GWAMNA MATAWALLE
Daga IMRANA ABDULLAHI Kaduna Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Bello Muhammad Matawalle ya bayyana cewa babban kalubalen da ke gaban duk wani ma’aikacin Gwamnatin Jihar Shi ne yin aiki tukuru bisa tsarin bin doka da ka’ida domin ciyar da Jihar gaba. Gwamna Muhammad Bello Matawalle ya tabbatar da cewa kalubalen da …
Read More »ALLAH YA BA NAJERIYA IKON MAGANCE MATSALOLIN TSARO
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI WANI JIGO A HARKOKIN SIYASA A JIHAR KATSINA ALHAJI RABI’U LAWAL MASKA DA AKE YI WA LAKABI DA RABE MELA, YA BAYYANA GAMSUWA DA IRIN YADDA SHUGABA MUHAMMADU BUHARI KE KOKARIN GANIN YA WARWARE MATSALAR TSARO A TARAYYAR NAJERIYA. ALHAJI RABE MELA, YA BAYUANA …
Read More »
THESHIELD Garkuwa