An Mayar Da Dokar Hana Fita A Kaduna Daga 6 Zuwa 6 Na Yamma Imrana Andullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru ta mayar da dokar hana fita a daukacin kananan hukumomi 23 daga karfe shida na Asuba zuwa shida na Yamma. Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa ta …
Read More »Duk Abin Da Ake Yadawa Game Da Rabon Abinci Ba Gaskiya – Amako
Duk Abin Da Ake Yadawa Game Da Rabon Abinci Ba Gaskiya – Amako Mustapha Imrana Abdullahi Uwargida Steller Amako, mai ba Gwamnan Jihar Kaduna shawara a kan dangantaka da al’umma kuma Ko- dinetar rabon kayan abincin samawa marasa karfi sauki game da annobar cutar Korona ta shaidawa manema labarai cewa …
Read More »An Ci Gidajen Talbijin Uku Tarar Miliyan 9 A Nijeriya
An Ci Gidajen Talbijin Uku Tarar Miliyan 9 A Nijeriya Mustapha Imrana Abdullahi Hukumar kula da kafafen yada labarai na Talbijin NBC a tarayyar Nijeriya ta ci gidajen tarar naira miliyan Tara (9) bisa irin yadda suka yada labarai a kafafen nasu lokacin da ake zanga zangar kawo karshen jami’an …
Read More »An Kama Mutane 11 Game Da Wasoson Kaduna – Samuel Aruwan
An Kama Mutane 11 Game Da Wasoson Kaduna – Samuel Aruwan Imrana Abdullahi Kwamishinan kula da tsaro da harkokin cikin gida na Jihar Kaduna Malam Samuel Aruwan, ya bayyana cewa Gwamnati ta kama mutane Goma sha daya (11) da aka samesu da laifukan kwasar kaya. Samuel Aruwan ya ce cikin …
Read More »Gwamnonin Arewa Sun Jinjinawa Matasan Arewa
Gwamnonin Arewa Sun Jinjinawa Matasan Arewa Imrana Abdullahi Shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewacin tarayyar Nijeriya Gwamnan Jihar Filato Mista Simon Bako Lalong, ya bayyana irin farin ciki da jin dadin da Kungiyoyin matasan Arewacin tarayyar Nijeriya suka nuna karkashin jagorancin Nastura Ashiru Sharif. Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da …
Read More »Muna Bukatar Yan Sandan SARS A Jihar Zamfara – Matawalle
Muna Bukatar Yan Sandan SARS A Jihar Zamfara – Matawalle Mustapha Imrana Andullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Dokta Muhammad Bello Matawallen Maradun ya bayyana cewa su a Jihar Zamfara suna bukatar jami’an tsaron yan sandan SARS saboda irin aikin da suke gudanarwa a Jihar. Gwamna Matawalle ya bayyana hakan ne …
Read More »Zulum Ya Raba Wa Mutane 5,000 Kayan Abinci A Jere
Zulum Ya Raba Wa Mutane 5,000 Kayan Abinci A Jere Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum a ranar Alhamis da ta gabata ya ziyarci wadansu al’ummomi uku da ke karamar hukumar Jere, inda ya duba rabon kayan abinci ga al’umma dubu 5,000 marasa galihu. A lokacin ziyarar ya …
Read More »A’isha Buhari Ta Goyi Bayan Masu Zanga Zanga
Uwar Gidan shugaban ƙasa, Hajiya Aisha Buhari ta bayyana goyon bayanta ga masu zanga-zangar neman a ceci rayuwar jama’a ta fuskar tsaro. Aisha Buhari ta buɗe wani sabon gangami a shafinta na Tuwita inda tayi kira ga #AchechiJamaa tuni dai mutane suka soma yaba mata akan yadda ta fito fili …
Read More »Hukumar Babban Birnin Tarayya Ta Haramta Zanga Zanga
Hukumar Babban Birnin Tarayya Ta Haramta Zanga Zanga Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da ke fita daga hukumar babbar birnin tarayyar Abuja na cewa sun haramta Zanga Zangar da ake yi da kuma duk wani nau’in taron jama’a da makamancin hakan a babban birnin tarayyar. Batun dai zanga Zangar da ake …
Read More »Allah Ya Yi Wa Shugaban Kungiyar Ma’aikatan Kananan Hukumomi Ta Kasa Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Shugaban Kungiyar Ma’aikatan Kananan Hukumomi Ta Kasa Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Kwamared Abdullahi Muhammad Gwarzo shugaban kungiyar Ma’aikatan Kananan hukumomi ta kasa reshen Jihar Kano ya sanar da rasuwar shugaban kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta kasa Kwamared Ibrahim Khaleel. Marigayin ya rasu ne a babban asibitin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa